Atiku Abubakar
Za ku ji cewa Atiku Abubakar yace ba zai yi wa’adi fiye da guda a mulki ba. Tsohon Mataimakin Shugaban kasar yace ba zai yi alkawari ya saba ba. ‘Dan takarar yace Buhari yayi wa al’umma alkawari ya gaza cikawa a yanzu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya nemi goyon bayan gwamnan jihar Gombe Ibrahim Dankwambo, domin ya bashi hadin kai wurin cimma burinsa na lashe kujerar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP...
A jiya ne shugabannin Kabilar Igbo dake jihar Bayelsa suka karyata jita - jitar da ake yadawa na cewar sun tsayar da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasar su a shekarar 2019...
Dayake nasa jawabin, Sarkin Bauchi ya bayyana Atiku Abubakar a matsayin cikakken masoyin jihar Bauchi na hakika, “Muna matukar da godiya da wannan taimako da ka baiwa mutanen jihar Bauchi, wannan ya nuna kai masoyinsu ne.” Inji Sa
A jawabinsa, Atiku ya bayyana bacin ransa da yadda jam’iyyar APC ta gaza cika alkawarin da ta daukar ma yan Najeriya, musamman matsalar rashin aikin yi, tabarbarewar tattalin arziki tare da matsalar tsaro, inji rahoton majiyar NAI
NAIJ.com ta tabbatar cewa sanannen abu ne tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ne maigidan Aisha Alhassan, ya yi dawainiya da ita sosai, amma a yanzu shugaban kasa Muhamamdu Buhari ne maigidanta a gwamnantance.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shirye shirye sun fara kankama na ganin tsohon mataimaki Atiku Abubakar ya kai labari a zaben shekarar 2019, inda zuwa yanzu har ya nada wani tsohon gwamna a matsayin jagoran yakin neman zabensa.
Za ku ji cewa Tsohon Mataimakin Shugaban kasa yayi wata nasihar azumi. Atiku Abubakar ya nemi jama’a su yawaita karatun Al-Kur’ani da bibiyar Sunnar Annabi. Atiku yayi nasihar ne ta shafukan sa na sada zumunta.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito hukumar yaki da rasha da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ce ta shigar da karar Jang gaban Kotu bisa tuhume tuhumen 12 da suka danganci karkatar da makudan kudade mallakin al’ummar jihar Fil
Atiku Abubakar
Samu kari