Atiku Abubakar
Wata Hadimar Buhari tace ‘Ya ‘yan su Atiku na iya komawa bayan Buhari a zaben 2019. Sai dai kwatsam aka ji ‘Daya daga cikin ‘Ya ‘yan ‘Dan takarar Shugaban kasan ya nuna cewa babu wannan labari sai dai idan ana shaye-shaye.
Diyar Atiku Abubakar, Fatima Atiku Abubakar wanda kwamishiniyar kiwon lafiya ce a jahar Adamawa za ta gurfana a gaban majalisar dokokin jahar Adamawa don amsa tambayoyi game da matsalar rashin biyan ma’aikata albashinsu.
‘Dan takaran PDP Atiku Abubakar yayi wani zama a boye da su Sarki da Peter Obi a kasar Larabawa. Daga cikin wadanda su ka halarci wannan taro akwai Abokin takarar sa da kuma wasu manyan Sanatocin kasar nan na PDP.
Za ku ji yadda aka fara tona asirin Atiku Abubakar a lokacin yana Mataimakin Shugaban kasa inda wata tsohuwar Minista kuma mai neman Shugaban kasa tace idan Atiku ya samu mulki zai gina kan sa ne da dukiyar Najeriya.
Akwai yiwuwar tarihi ya maimaita kan sa a Najeriya a zaben 2019 inda kafin yanzu dai ana tunanin cewa APC za tayi wa PDP dukan babban bargo ne a zaben 2019, wani Masanin harkar tattali Bismarck Rewane ya bayyana wannan.
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito Atikun ya bayyana haka ta bakin kungiyar yakin neman zabensa, inda cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Alhamis a garin Abuja ta bayyana cewa babu hannun Atiku ko na kungiyar yakin neman zabensa a ci
Za ku ji cew wani Gwamna mai karfi a PDP ya sha alwashin bada goyon baya wajen tika Buhari da kasa. Atiku dai ya kara samun goyon baya a Jam’iyyar adawar yayin da ake shirin zaben 2019 a farkon shekara mai zuwa.
Za ku ji cewa Manyan Kasar Inyamurai sun yi wani zama ne a Jihar Enugu da ke Kudu maso Gabashin kasar, inda su ka nuna sam ba su yi amanna da zabin da ‘Dan takarar PDP na Shugaban kasa Atiku Abubakar game da 2019.
“Zabin dake gaban yan Najeriya a shekarar 2019 shine kodai su koma shekarun baya inda cin hanci da rashawa ya zama ruwan dare ko kuma su yi gaba don samun cigaba mai daurewa abinda shugaba kasa Muhammadu Buhari ya sa a gaba.” Inji
Atiku Abubakar
Samu kari