Yajin aikin ASUU
Ma'aikatan jami'a sun yi kira ga mutanensu su fara wani yajin aiki. Hakan na zuwa ne a lokacin da gwamnati ta ke kiran a bude duka makarantu bayan COVID-19.
Jaridar Business Day ta ce Malamai sun yi kaca-kaca da gwamnati, sun ce an shafe watanni 7 babu albashi. Sannan ASUU ta ce babu maganar janye yajin-aiki a kasa.
Ministan kwadago da daukar ma’aikata, Dr Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta gana da kungiyar malaman jami’a (ASUU) domin janye yajin aiki.
A ranar Litinin mu ka ji TUC ta ce idan ba a rage kudin mai ba, za ta tafi yajin aiki. Gwamnatin Tarayya ta na sa ran shawo kan TUC da sauran wasu kungiyoyi.
Kungiyar malaman jami'a masu koyarwa (ASUU), ta jaddada cewa za ta ci gaba da yajin aikinta har ai gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ta cika alkawurransu.
Yin watsi da wannan sabon tsari ya sanya gwamnatin tarayya ta yanke shawarar dakatar da biyan albashin dukkanin malamai mambobin ASUU da suka ki shiga tsarin.
Wani kwamitin hadin gwuiwa (JAC) tsakanin kungiyar kananan ma'aikatan jami'o'i (NASU) da kungiyar manyan malaman jami'o'i (SSANU) ya sanar da shigarsu yajin aik
Hukumar da ke sa ido kan jami’o’i a Najeriya NUC, ta ce ta fara tattaro bayanai daga jami’o’i a fadin kasar domin tabbatar da shirinsu na komawa bakin aiki.
Shugaban ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke gabatar da jawabi a wurin taron bude wani dakin daukan darasi mai cin daliba
Yajin aikin ASUU
Samu kari