Yajin aikin ASUU
ASUU tace bazata janye yajin aikinta ba har sai gwamnati ta biya duk mambobinta albashinsu da ta rike. Shugaban ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi ya sanar da haka.
NAAT ta ja kunnen gwamnatin tarayya a kan rashin amincewa da salon biyan albashi da ASUU ta gabatar na UTAS. Ta ce kada gwamnati ta yarda wata kungiya juya ta.
Yayin tattaunawar da suka gudanar ranar Juma'a, ASUU ta nuna alamun za ta iya jingine yajin aikin da ta fara tun watan Maris bayan FG ta amince da kara adadin
A yau Juma'a ne shugabannin ASUU za su yi zama domin daukar matakin janye yajin-aiki. Hakan na zuwa ne bayan watanni 8 da rufe Jami’o’in gwamnatin tarayya.
Kungiyar Dalibai ta huro wuta a bude Makarantun Jami’o’i. SUG ta na so a daukewa ‘Yan makaranta kudin karatu, sannan a kara shekarun NYSC saboda cutar COVID-19
Ƙungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU, ta ce hanya guda da za a magance yawan yajin aiki ita ce kafa doka da zata haramtawa ma'aikatan gwamnati tura yaran
Ngige ya ce yana daya daga cikin iyayen daliban jami'o'in gwamnatin Najeriya, yana zargin 'yan kungiyar ASUU da tura yaransu jami'o'in kudi. Yana da yara uku.
Gwamnatin tarayya ta ce amincewa da bukatar ASUU, a kan cire ta daga tsarin IPPIS, na wucin gadi ne. Da zarar lokacin ya wuce, za a mayar da ita kan tsarin.
Chris Ngige ya ce Gwamnatin Tarayya za ta yi wa takwarar CONUA rajista. A halin yanzu, wasu Malaman Jami’a sun lallabo ta gefe, su na neman sabuwar rajista.
Yajin aikin ASUU
Samu kari