Arewa
Ana ci gaba da muhawara kan wakokin Mamman Shata da Dauda Rarara. Yayin da wasu ke ganin Rarara shi ne shatan zamani wasu na ganin Rarara bai kamo kafar Shata ba.
Bayan Gwamna Babagana Umara Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, Babban limamin Musulunci a jihar ya yaba da matakin da gwmanan ya ɗauka saboda tarbiyya.
Gwamnonin Arewacin Najeriya sun nuna amincewarsu da samar da rundunar 'yan sandan jihohi. Sun bukaci majalisar tarayya ta gaggauta daukar mataki kan hakan.
Gwamnonin jihohin Arewa sun gudanar da taro kan matsalolin da suka addabi yankin. Sun ba gwamnati shawara kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Yayin da Arewacin Najeriya ke fuskantar manyan matsaloli, Gwamnoni da sarakunan gargajiya daga jihohin Arewa 19 sun hallara a Kaduna domin tattaunawa.
Gwamnonin Arewa za su yi taro na musamman kan matsalar tsaro bayan kashe kashe ya yawaita a borno, Yobe, Bauchi, Filato, Benue, Kwara da wasu jihohi.
Wata kungiyar matasa a yankin Arewacin Najeriya da ake kira 'Arewa Ina Mafita' ta yi martani ga Yerima Shettima kan kalaman da yake yi a harkokin yankin.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa kananan yara 5 sun jikkata da wani bam ya tashi da su a ƙaramar hukumar Mafa da ke jihar Borno ranar Alhamis.
Kungiyar ACF ta manyan Arewa ta buƙaci gwamnatin tarayya, gwamnatin jihohi da ta ƙananan hukumomi da jama'a su shiryawa zuwa ambaliyar ruwa a bana 2025.
Arewa
Samu kari