Arewa
Yayin da ake yawan samun korafe-korafe na karuwar laifuffuka a Borno, Gwamna Babagana Zulum ya haramta sayar da giya, yana danganta hakan da karuwar miyagun dabi’u.
Gwamnan Bauchi ya damu kan yadda 'yan bindiga suka dawo dajin Alkaleri, inda ya nemi sojoji su kawo karshen lamarin. Gwamnan ya yi Allah wadai da kisan 'yan banga.
Hon. Ahmed Jaha ya ce Boko Haram na amfani da jiragen sama masu sarrafa kansu a Borno. Ya ce sun fi sojoji kayan yaki na zamani. Gagdi ya ce an ƙwace tankoki 40.
Wata kungiyar Arewa ta zargi Dakta Bello Matawalle da karkatar da N528bn lokacin mulkinsa a Zamfara, yayin da hadiminsa ya kare shi daga zarge-zargen.
Yayin da kashe-kashe ya yi yawa a Benue, Majalisar Wakilai ta zargi Gwamna Alia da watsi da dokar hana kiwo a fili, wanda ke haddasa rashin tsaro a jihar.
NiMet ta yi hasashen hadari da tsawa daga Talata zuwa Alhamis a Najeriya. Arewa ta Tsakiya, da wasu sassan Kudu za su sha ruwan sama. An nemi jama'a su yi hattara.
Mutane da dama sun rarrabu kan furucin Gwamnan Niger, Mohammed Umar Bago da ya janyo cece-kuce bayan shiga cikin cocin Living Faith a Minna da ke jihar.
Rikicin iyaka da na al’umma ya kashe mutane 1,796 a Najeriya tun daga 2018 zuwa shekarar 2025, wanda kungiyar PIND ta tattaro bayanansu a jihoh da dama.
Mafarauta da dama sun fada tarkon 'yan ta’addan Lakurawa a dajin Tangaza, inda ake fargabar 13 sun mutu. Sojoji sun dakile wani harin, amma an lalata turken MTN.
Arewa
Samu kari