Arewa
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
Allah ya yiwa shahararren malami kuma attiji, Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u, rasuwa da yammacin yau, Talata. Marigayin ya rasu ne a birnin Landan inda yake zaman jinya a wani asibiti. Shikh Rabi'u shine mahaifi ga Alhaji. Abdulsam
Shugabancin kungiyar Izalatul-Bid'a-Wa-Iqamatus-Sunnah na kasa karkashin jagorancin, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ta ziyarci ofishin gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello. Kungiyar t ziyarci gwamnan ne jiya, Litinin, a ofis
Abdulsalam na wannan kira ne bayan wata ganawar sirri day a yi da wasu ‘yan siyasa daga arewacin Najeriya a jiya, Lahadi. Ya bukaci ,yan siyasar das u saka kishin kasa a sama da bukatun su na siyasa. “Zaman lafiya yana da matukar
Tattaunawar da har ya zuwa yanzu ba'a bayyana makasudinta ba, amma sai dai na kyautata zaton ziyarar na da nasaba da zaben da ake shirye-shiryen gudanarwa na shugabancin jam'iyyar na kasa da kuma batun sake tsayawa takarar shugaba
A wata sanarwa mai dauke da sa hannun darektan hukumar sojin, Birgediya Texas Chukwu, ta bayyana cewar a jiya Asabar, 5 ga watan Mayu, tawagar shugaban sojin kasa ta kama wasu ‘yan fashi da suka tare hanya suke zaluntar mutane kum
'Yan Najeriya da dama basu san labarin matar da aka sanya hoton ta a bayan naira 20 da suke kashewa yau da kullum ba. Matar da hoton ta ke bayan naira 20 na kudin Najeriya wata fitaciyar mai sana'ar kera tukwane ce mai suna Ladi k
Rundunar sojin Najeriya dake atisayen yaki da aiyukan ta’addanci a jihar Taraba da ake kira AYEM AKPATUMA sun gudanar da wasu aiyukan taimakon al’umma a kananan hukumomin Ibid a Wukari. A wata sanarwa da mataimakin Darektan yada
Sakataren kungiyar, Dakta Anthony Sani, ya soki shugaba Buhari bisa yin shiru da ya yi a kan kashe-kashen dake faruwa a wasu sassan Najeriya. Da yake magana a kan dalilin da yasa ACF bata bayyana goyon bayan ta ga takarar Buhari,
Arewa
Samu kari