Arewa
Tsohonn mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya fara rangadin jihohin Najeriya domin neman goyon bayan masu fada a ji a PDP a kokarin sa na son ganin jam’iyyar ta tsayar da shi takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2019.
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Ya cigaba da cewa wanda ake tuhumar ya sace akuyar kuma ya yanka, sannan ya tafi da ita zuwa kasuwar mata inda ya siyar wa mahauta. Mahautan sun tsargu saboda yadda suka lura Mr Adamu yana kokarin sayar da akuyar a farashi mai rah
A jiya, Litinin, ne shugaban rukunin masana’antun Dangote, Aliko Dangote, ya kaddamar da rukunin gidaje 200 na farko da gidauniyar Dangote ta ginawa mazauna sansanin ‘yan gudun hijira dake Maiduri, jihar Borno. Gwamnan jihar Borno
Jaridar Daily trust ta rawaito cewar bayan mutuwar Rosemary ne, sai wani likta a asibitin, Dakta idris Nuhu, tare da wasu Nurse uku suka yanke jiki suka fadi a sume lokaci guda. Wani rahoto da kungiyar likitoci a jihar ta fitar ta
Rayukan mutane sama da 200 da suka hadar da kowane jinsi da babu babba babu yaro sun salwanta a ire-iren wannan afkuwa ta munanan hare-hare a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya tun gabanin shekarar nan musamman na garin Mubi.
Agim ya kafe kan cewar dakarun soji basu taba arangama da makiyaya ba a jihar duk da kasancewar rundunar sojin dake aiki na jihar ne tare da bayyana cewar gwamnatin jihar da hukumar sojin sun fara samun sabani ne tun bayan da daka
Jinjiri ya bayyana cewa, an kwantar da wannan mutane biyu ne asibiti sakamakon munanan raunuka da suka samu a sanadiyar afkuwar wannan arangama a ranar Juma'ar da ta gabata tsakanin 'yan baranda a kauyen Limawa dake garin Dutse.
Abun mamaki bay a karewa a Duniyar nan tamu, hakan ya saka Bahaushe ke cewa “inda ran ka, ka sha kallo”. Kowa dai ya yarda cewar abincin da Akuya ta fi so ita ce ciyawa ko dusa ko kuma wasu nau’in abinci da mutane ke ci. Amma sai
Arewa
Samu kari