Arewa
A karshen makon da ya gabat ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, tab akin mai watsa labarn sa, Kehinde Akinyemi, ya bayyana cewar gwamnatin shugaba Buhari na shirin daure shi har sai baba-ta-gani. Kalaman na Obasa
Yayin ganawa da Manema Labarai dangane da afkuwar wannan lamari, Mallam Abdul-Mumin Adamu, babban Sakataren Cibiyar bayar da agaji na gaggawa reshen garin Zaria ya bayyana wannan tsautsayi da abin takaici da kuma ban tsoro.
NAIJ.com ta fahimci cewa, Kakakin rundunar Sojin Kasa, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya tabbatar da wannan rahoto inda ya ce hukumar za ta ci gaba da gudanar da sintiri a yankunan domin cafke sauran 'yan ta'adda da suka tsere.
A yayin haka Babban Sakatare ya ke gargadin wakilan kananan hukumomin wajen gaggauta rarraba kayan agajin ga mabukata inda ya kuma tunatar da su muhimmancin gaskiya da adalci musamman a wannan lokaci mai albarka na watan Ramadana.
Da sanadin shafin jaridar Nigerian Daily mun samu rahoton cewa wani gwamna daya daga cikin gwamnonin jihohin Arewa ya samu amincewar majalisar dokoki ta jihar sa wajen karbo bashin makudan kudade daga bankin nan na Zenith.
A yayin gudanar da wani sabon sintiri a ranar 27 ga watan Mayu, hukumar ta yi ram da wani kaso na mutane uku masu cinikayyar Tabar Wiwi a sakamakon rahoton da mutane ukun farko suka baiwa jami'an yayin da suka ga uwar bari.
Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah ta yi gargadi da barazanar cewa, za ta dauki hukunci na Shari'a kan duk wani dan Jarida ko kafofin watsa Labarai dake watsa rahotanni da suke muzanta 'yan Kabilar Fulani a fadin kasar nan.
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta bayyana sakamakon wata jiha daga cikin Jihohin Arewa na wadanda suka zana jarrbawar tantance shiga aikin na hukumar 'yan sanda.
A cigaba da wannan dambaruwa ne, tsagin ‘ya’yan jam’iyyar PDP da suka koma jam’iyyar APC (nPDP) sun bayyana janyewa daga tattaunawa da shugabancin jam’iyyar APC, su na masu bayyana cewar har yanzu akwai mugun nufi a kan ‘yan nPDP
Arewa
Samu kari