Arewa
An tsaurara tsaro a harabar kotun da kewaye inda ake bincikar ababen hawa dake wucewa ta kusa da kotun a safiyar yau, Laraba. Shari’ar Nyame ta samu tsaiko ne saboda daga kara da Nyame ya yi tayi, yana kalubalantar cajin da hukuma
Shugaban hukumar zabe a jihar, Henry Omaku, ya sanar da sakamaon a jiya, Lahadi, a shelkwatar hukumar dake Lafia, babban birnin jihar Nasarawa. Ya bayyana cewar, jam’iyyu ukun; APC, SDP, da ADP, ne suka shiga zaben neman shugabann
Wata mai tallar abinci ta kashe kan ta bayan an zarge ta da maita. Rahotanni sun bayyana cewar matar, mai shekaru 31, ta kasha kan ta ne a daren jiya, Asabar. An ce ta tsunduma cikin tekun Naija da misalign karfe 9:00 na daren jiy
A yau, Laraba, 23 ga watan Mayu day a yi daidai da 7 ga watan Ramadana, 1439 bayan hijira, wasu mata guda biyu suka musulunta a jihar Filato a wurin tafsiri. Matan sun karbi Kalmar shahada ne a wurin tafsirin Ustaz Rabi’u Musa, sh
Wani karamin yaro, Sadi Yusuf, mai shekaru 8 ya rasa ran sa bayan ya fada wata rijiya a yau, Talata, a unguwar Tamburawa Gabas, dake karamar hukumar Kumbotso a Kano. Kakakin hukumar kwana-kwana a jihar Kano, Saidu Mohammed, ya san
Matashin ya amsa cewar ya zubar da hakora 7 daga bakin Sattish Kasara, dan asalin kasar Indiya kuma manajan wani kamfanin haka rijiyoyi, Bolaji Drilling Company dake Minna a jihar Neja. Lamarin da ya faru a yankin Tunga dake Minna
Wasu tsagerun ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kai wani farmaki jihar Benuwe tare da kasha wani jami’in tsaro na hukumar DSS tare da sace wasu biyu kamar yadda wasu majiya suka tabbatar wa da jaridar Premium Times afkuwa
Alhaji Kawu Baraje, shugaban mambobin jam’iyyar PDP da suka canja sheka zuwa APC kafin zaben 2015, y ace ba zasu fice daga jam’iyyar APC ba kamar yadda rahotanni ke bayyanawa ba. Ya bayyana haka ne yau, Litinin, ga manema labarai
Da yawa daga cikin jiga-jigan ‘ya’yan jam’iyyar PDP da shugabannin ta sun nuna amanna da wannan zabi tare da bayyana cewar zasu iya sadaukar da PDP domin samun galaba a kan jam’iyyar APC a zaben 2019. Wani jigo cikin jam’iyyar
Arewa
Samu kari