Arewa
Kakakin hukumar 'yan sanda na jihar, Edet Okon, ya bayar da tabbacin sa na dangane da wannan lamari da ya bayyana cewa ya afku ne da misalin karfe 1.00 na daren ranar Juma'ar da ta gabata a kauyen Tunkushi dake Konduga.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ne ya kafa hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) a shekarar 2004 domin bincike tare da hukunta masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati da zagon kasa. Tun bayan kafa hukuma
Kazalika ya bayyana cewar zama mamba a majalisar dattijai ban a matasa ba ne tare da bayyana cewar zai cigaba da zama a majalisa domin bayar da gudunmawar sa wajen kawowa Najeriya cigaba. Sanatan ya bayyana cewar kada ‘yan Najeriy
Abdulmumin ya ce ya shiga takarar neman kujerar ne saboda imanin da ya yi da manufar jam’iyyar APC na son kawo cigaba ga Najeriyua da mutanen ta. Ko a kwanakin baya saida naij.com ta kawo maku labarin yadda Babban dan marigayi
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi jajintawa mutan jihar Bauchi kan iftila'in da ya faru da su. Jirgin da ke dauke da shugaba Buhari ya dira a babban filin jirgin saman Sir Abubakar Tafawa Balewa ne misalin karfe 9:30 na
Tsohonn mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya fara rangadin jihohin Najeriya domin neman goyon bayan masu fada a ji a PDP a kokarin sa na son ganin jam’iyyar ta tsayar da shi takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2019.
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Ya cigaba da cewa wanda ake tuhumar ya sace akuyar kuma ya yanka, sannan ya tafi da ita zuwa kasuwar mata inda ya siyar wa mahauta. Mahautan sun tsargu saboda yadda suka lura Mr Adamu yana kokarin sayar da akuyar a farashi mai rah
A jiya, Litinin, ne shugaban rukunin masana’antun Dangote, Aliko Dangote, ya kaddamar da rukunin gidaje 200 na farko da gidauniyar Dangote ta ginawa mazauna sansanin ‘yan gudun hijira dake Maiduri, jihar Borno. Gwamnan jihar Borno
Arewa
Samu kari