Arewa
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai wasu sabbin hare-hare a kauyukan Dutsin Wake da Oho dake karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara tare da kasha mutane fiye da 30. Saidai kakakin hukumar ‘yan sanda a ji
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake Abuja ta shaidawa majalisar wakilai cewar, bat a da hurumin binciken manyan laifuka ko kuma wanke wani daga zargin aikata laifi. A wani hukunci da alkalin kotun, Gabriel Kolawole, ya yanke
Wakilin al’ummar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, kuma shugaban kwamitin bada rance na majalisar, Sanata Shehu Sani ya bayyana babban shakikin aminin tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 1993, marigayi Moshood
Wani rahoto mai tattare da farin ciki da shafin jaridar The Nation ya ruwaito ya bayyana cewa, wani gwamna daga cikin gwamnonin Arewa ya bayar da amincin sa na malalo kudade domin biyan albashin watan Yuni ga Ma'aikatan jihar sa.
Bayan kamala zangon mulkin san a biyu ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurfanar das hi gaban kotu a watan Mayun 2007 a kan wasu laifuka 21 da suka hada da wawure kudi tare da fitar da su kasashen ketare ta hanyar
A karshen makon da ya gabat ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, tab akin mai watsa labarn sa, Kehinde Akinyemi, ya bayyana cewar gwamnatin shugaba Buhari na shirin daure shi har sai baba-ta-gani. Kalaman na Obasa
Yayin ganawa da Manema Labarai dangane da afkuwar wannan lamari, Mallam Abdul-Mumin Adamu, babban Sakataren Cibiyar bayar da agaji na gaggawa reshen garin Zaria ya bayyana wannan tsautsayi da abin takaici da kuma ban tsoro.
NAIJ.com ta fahimci cewa, Kakakin rundunar Sojin Kasa, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya tabbatar da wannan rahoto inda ya ce hukumar za ta ci gaba da gudanar da sintiri a yankunan domin cafke sauran 'yan ta'adda da suka tsere.
A yayin haka Babban Sakatare ya ke gargadin wakilan kananan hukumomin wajen gaggauta rarraba kayan agajin ga mabukata inda ya kuma tunatar da su muhimmancin gaskiya da adalci musamman a wannan lokaci mai albarka na watan Ramadana.
Arewa
Samu kari