Arewa
Gwamnan jihar Zamfar, Abdulaziz Yari, ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar Sanata da zai wakilicin yammacin Zamfara a majalisar dattijai. Da yake ganawa da manema labarai yau, Litinin, a Gusau, gwamna Yari y ace zai yi takarar
A yammacin yau, Lahadi, ne kwamishinan ‘yan sanda a jihar Kaduna, Ahmad Abdurahaman, ya tabbatar da cewar jirgin kasa dake jigilar fasinja daga Abuja zuwa Kaduna ya take wasu shanu 52 har lahira. Da yake ganawa da manema labarai
Mun samu rahoton cewa, a ranar Asabar din da ta gabata jihar Kebbi dake yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, ta tumbatsa da jiga-jigai gami da kusoshin gwamnati daga sassa daban-daban na kasar nan domin harlartar wani babban biki.
Dr Dapel, wanda ya yi aiki a Amurka, ya cigaba da cewa yawan haihuwa ba tare da wadatuwa da arzikin da za su kula da yara da talakawan yankin arewa ke yi yana daya daga cikin ababen da ke kara radadin talauci a yankin.
Shugaban wannan kungiya, Alhaji Aminu Abubakar, shine ya bayyana hakan ga manema labarai cikin Birnin Kebbi a ranar Asabar ta yau da cewar rashin wadatattun magudanan ruwa ya haddasa aukuwar ambaliyar ruwa a babbar Kasuwar.
A ranar Juma'ar da ta gabata ne shugaban jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole, ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, lale maraba gami yaba masa dangane da sauyin sheka zuwa jam'iyyar.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito binciken cibiyar spectator ya bayyana cewar akwai masu amfan da harshen Hausa miliyan 150 a duk fadin Duniya, hakan ya nuna harshen Hausa ya zarce harshen Punjabi da miliyan biyu, kuma yayi ma harshen J
Biyo bayan karamar girgizar kasar ne, hukumar bayar da agajin gaggawa ta birnin tarayya (FEMA) ta fitar da wata takardar tabbatar da samun rahoton afkuwar hakan tare da bayyana cewar mazauna unguwannin Mpape da Maitama sun sanar
Kazalika, Atiku ya yaba wa tsohon shugaban kasa Jonathan tare da bayyana shi a matsayin jarumi saboda karbar kayen da shugaba Buhari ya yi masa a zaben 2015. Sai dai wadannan kalamai na Atiku sun jawo masa raddi daga ‘yan Najeriya
Arewa
Samu kari