Arewa
Mai neman PDP ta tsayar da shi takarar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana wa ‘yan jam’iyyar a jihar Legas babbar nadamar sa. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito Atiku na fadawa ‘yan majiy
Wasu masu shagube na ganin cewar kukan na Atiku kan iya bashi nasara a zabe kamar yadda ta faru da shugaba Buhari kafin ya zama shugan kasar Najeriya. Sai dai masu wannan ra’ayi sun ce amma fa sai bayan shekara 4 zai zama shugaban
Mun samu cewa a ranar Juma'ar da ta gabata ne uwargidan gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Hadiza Abubakar, ta sha alwashin hada gwiwa da dukkanin masu ruwa da tsaki wajen yakar ta'ammali da muggan ƙwayoyi a fadin jihar.
A cigaba da tuntuba da neman goyon bayan ‘yan jam’iyyar PDP da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ke yi a fadin Najeriya, ayarin neman zaben nasa ya ziyarci garin Neja na jihar Minna. A sakon da Atiku ya rubuta a sha
Wani sakamakon zaben gwaji da jin ra’ayin jama’a da wata cibiyar Turai, Zeus Polls, ta gudanar ya nuna cewar jam’iyyar APC zata yi nasara a zaben 2019 tare da lashe kujerun gwamna fiye da wadanda take da su a yanzu. Kamfanin Dilla
A yanzu haka akwai ‘yan takarar shugaban kasa mutum 11 a jam’iyyar ta PDP. Sun hada da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, gwamnan jihar Kano, Aminu Waziri Tambuwal, gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na jihar Gombe, tso
Kungiyar Ohanaeze ta kafe kan cewar kama matan tamkar cin mutunci da take hakkinsu na 'yan kasa, suna masu kafa hujja da cewar gwamnatin tarayya ta zabi sasantawa da 'yan ta'addar kungiyar Boko Haram amma ta gaza yin haka ga 'yan
Bayan tashi daga wani taro na shugabannin jam'iyyar a Awka, babban birnin jihar Anambra, jam'iyyar ta bayyana cewar ta mika kujerar takarar shugaban kasa ga yankin arewa sannan dan takarar mataimakin shugaban kasa zai fito daga ya
A yau, Asabar, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar bazata ga rundunar dakarun soji ta "Ofireshon Sharan Daji, Dirar Mikiya" dake aikin da 'yan ta'addar da suka hana jihar Zamfara zama lafiya. Buhari ya kai ziyarar ne
Arewa
Samu kari