Arewa
Yayin da ake ci gaba da jin rikicin dake faruwa da Abba Kyari na zargin cin hanci a hannun Hushpuppi kan wata harkalla, lauya ya ce akwai bukatar mika shi ga FB
Yayin da ake fama da annobar cutar korona da kuma ɓarkewar kwalara, wata cuta ta daban ta ɓarke a jihar Sokoto, inda ta kashe mutum 23 yayin da 260 suka kamu.
Shugaban kasar Nijar ya yaba da irin namijin aikin da gwamna Zulum ke yi a yankin arewa maso gabas na yaki da Boko Haram da kuma tallafawa 'yan gudun hijira.
Wani rikici ya barke a jihar Kano, inda ya jawo wasu kone-kone a wani yankin jihar Kano. A halin yanzu ana kan bincika lamarin kafin samu cikakken rahoto..
Hukumar kula da ayyukan 'yan sanda ta Najeriya ta dakatar da Abba kayri bisa zargin hada kai da Hushpuppi da kuma karbar cin hanci daga hannun dan damfarar.
Matasan Arewa sun yi kakkausan martani kan zargin da kotun Amurka ta yi kan jami'in dan sanda Abba Kyari na cewa ya hada hannu da Hushpuppi ya karbi cin hanci.
Gwamnan jihar Zamfara ya yi tattaki zuwa wajen Marafa domin a yi sulhu kan rikicin da ya barke a jam'iyyar APC dake faruwa a jihar Zamfara. Sun tattauna batun.
Annobar korona ta barke a sansanin bautar kasa ta jihar Gombe, inda mutane akalla 25 suka kamu kuma aka zarce dasu cibiyar killacewa a garin Kwadom na jihar.
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi, ya zargi sarakunan gargajiya, ‘yan siyasa da sauran masu ruwa da tsaki a kan rashin tsaro da ya addabi kasar nan.
Arewa
Samu kari