Arewa
Tsohon ministan wasanni da harkokin matasa, Solomon Dalung ya koka kan yadda wasu na kusa da Buhari suke kange shi da masu fada masa gaskiya saboda cutarKorona.
Wani ruwan sama da aka yi a jihar Katsina a cikin rana ɗaya kacal ba'a taba ganin irinsa ba cikin shekara 100 a cewar hukumar harsashen yanayi ta kasa (NIMET)
Domin tabbatar da jin dadin sojojin Najeriya, an samar musu da jirgin da zai ke daukar su zuwa gida yayin da suke kan hutun wucin gadi. An tsara yadda zai yi ai
Jarumar fina-finan Kannywood, Zahra Muhammad wacce aka fi sani da Zahra Diamod ta yi aure a karshen makon jiya. Rahoto ya bayyana hakan daga majiya mai tushe.
Wani dalibi ya gina gunkin Aisha Yesufu a cikin aikinsa na kammala jami'a. Ya bayyana dalilin da yasa ya gina gunkinm lamarin da ya jawo cece-kuce a Facebook.
Kungiyar dalibai ta kai kukan ta ga Sheikh Gumi da shugaba Buhari duba da yawaitar sace dalibai da ake fama dashi a sassan yankin arewa maso yammacin Najeriya.
Hadakar kungiyoyin Arewa sun yi Allah wadai da dakatar da Abba Kyari, sun kuma nuna rashin jin dadinsu ga kwace mukaminsa na shugaban rundunar IRT ta 'yan sanda
Kungiyar Arewa ta CF ta ce shugaba Buhari bai tsinana komai ba, kuma a matsayinsa na tsohon soja ya gagara magance matsalolin rashin tsari da Najeriya ke ciki.
Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan Boko su ne matsalar Najeriya. Ya bukaci musulmi da kirista kowa ya koma ga littafin addininsa domin zama lafiya daram.
Arewa
Samu kari