Arewa
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Ƙauran Namoda jihar Zamfara, inda suka kashe mutane da dama sannan suka kona gidaje da motoci.
Tinubu yana da manyan abokai yan arewa da dama kuma waɗanda za a iya shigar da su cikin tawagarsa sannan a samu riba da su idan ya shiga takarar shugaban kasa.
Kasar ingila ta bayyana cewa, tuni za ta aika sojojin ta na ruwa zuwa yankuna daban-daban na Afrika domin magance tsalolin tsaro da suka shafi teku da ruwa.
A yau ne aka yi jana'izar mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara wanda ya rasu a hannun 'yan bindiga sanadiyyar bugun zuciya. An yi masa jana'izar Gha
Jami'an NDLEA sun yi ram da wasu mutane biyu da suke kai wa 'yan bindiga wayoyin sadarwar da duk da an katse hanyoyin sadarwa suna aiki. Mun sami hotunansu.
Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa, wani kasurgumin dan Boko Haram ya mika wuya yayin da ake ci gaba da ganin 'yan ta'addan na tuba tare da aje makamansu a Borno.
Mai martaba Sarkin Masarautar Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli, ya bayyana tsantsar damuwar sa bisa yawaitar matsalolin tsaron a yankin Arewacin Najeriya.
'Yan sanda sun cafke wasu 'yan bindiga da suka addabi yankunan Zamfara da kewaye da kai hare-hare, satar shanu da kuma yin garkuwa da mutane da karbar kudin fan
'Yan bindiga sun shaidawa wasu dangin mahaifin kakakin majalisar jihar Zamfara cewa, tuni mahaifin kakakin majalisar ya mutu sanadiyyar bugawar zuciya inji raho
Arewa
Samu kari