Aisha Buhari
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta bayyana cewa a halin da ake ciki babu abun da maigidan ta ke bukata da ya wuci adduán ýan Najeriya.
An haifi Aisha Buhari, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar 17 ga watan Fabrairu, 1971. Kyakkyawar matar shugaban Najeriya ta cika shekara 46.
Uwargidan shugaban kasa Buhari kuma uwar jama’an Najeriya, Hajiya Aisha Buhari tana murnar zagayowar ranar haihuwarta karo na 46 a yau, 17 ga watan Fabrairu.
Aisha Buhari ta koka da yadda wasu mutane da ba ayi yakin zabe da su ba suka rike madafan iko a Gwamnatin mai gidan ta a Gidan BBC
Wata kungiyar Matan Adamawa sun cu Aisha Buhari ta sabawa tarbiyyar Fulani game da maganar da tayi akan mijinta,shugaban kasa.
Tirkashi! Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta sanya rigan N1.2m don halartan taro a Beljam.
Uwargidan shugaban Najeriya, uwargida A'isha Buhari tace mutane sun fara kawo baraka cikin All Progressive Congress (APC)
Uwargidan shugaban kasa ta sauka birinin Washington DC a yamman laraba.Aisha Buhari zata je wasu shirye-shiryen siyasa a kasar Amurka
Gwamnatin kasar Amuruka ta fitar da wata sanarwa dauke da martani zuwa ga Gwamnan jihar Ekiti watau Ayodele Fayose
Aisha Buhari
Samu kari