Jihar Adamawa
A yau Alhamis 7 a watan Fabrairu ne jirgin yakin neman zaben dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar APC kuma shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta isa jihar Adamawa. Shugaba Buhari ya samu tarba na girma inda al'
Hukumar hana sha da tu'ammali da miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana cewar lemukan karin kuzari dake wartsakar wa a matsayin masu hatsari ga jiki fiye da tabar wiwi. Shugaban hukumar NDLEA a jihar Adamawa, Yakubu Kibo, ya bayyana
A jiya ne tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, ya bayyana yadda a karo hudu ya tsallake yunkurin kashe shi saboda dagewar sa a kan a yiwa jama'ar jihar sa da ma Najeriya adalci. Tsohon gwamnan ya ce an fara yunkurin kasheh
A wani zama na musamman da majalisar dokokin jihar Adamawa tayi a yau, Asabar, mambobin majalisar sun tsige Emmanuel Tsamdu, mataimakin kakakin majalisar jihar, da Hassan Barguma, shugaban masu rinjaye. Kazalika majalisar ta tsige
Takarar gwamnan jihar Adamawa, Mohammed Jibrilla Bindow, ta samu karin karfi bayan tsofin gwamnonin jihar biyu sun canja sheka daga PDP zuwa APC. Tsofin gwamnonin biyu; Boni Haruna da James Ngalari, da suka mulki jihar a karkashin
Hukumar ta gurfanar da 'yan siyasar biyu gaban Mai Shari'a Abdulaziz Anka, na babbar Kotun tarayya da ke birnin Yola a jihar Adamawa. Ana tuhumar su da laifukan zamba da kuma karkatar da dukiyar gwamnati zuwa ga bukatun kansu.
A yau, Litinin, ne dakarun sojin Najeriya su ka yi nasarar tarwatsa wata 'yar kunar bakin wake dake dauke da jigidar bama-bamai a jikinta. Sojojin sun yi nasarar tarwatsa yarinyar ne yayin a garin Gulak a hanyarta ta zuwa kauyen
Jam'iyyar APC na da gwamnoni 4 daga cikin 6 da yankin ke da su. Sai dai babban kalubale da APC kan iya fuskanta shine batun cewar Atiku ya fito ne daga yankin na arewa maso gabas. Shugabannin APC a yankin sun ce alhakin kayar da
Duk da kasancewar jama'a da dama na ganin maciji a matsayin abin tsoro, sai ga shi a garin Machina da ke jihar Yobe macizai sun zama 'yan gida don kuwa har gaisuwa su ke kaiwa sarkin garin a fadar sa. Tarihi ya nuna cewar a wasu
Jihar Adamawa
Samu kari