Jihar Adamawa
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an zabi Binta Masi Garba, Sanata daya tilo daga arewacin Najeriya, a matsayin 'yar takarar kujerar Sanatan jihar Adamawa ta Arewa a karo na biyu. An zabe ta ba tare da hama
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cewa a ranar Lahadi 30 ga watan Satumba ne Malam Nuhu ya sanar da janyewa daga takararsa ta gwamnan jahar Adamawa sakamakon rashin adalcin da yayi zargin an tafka a zaben fitar da gwani na jam’iyyar da
A yayin da babban zaben shekarara 2019 ke cigaba da karatowa, yan siyasa na ta sake sake tare da kulle kulle domin ganin dabarunsu sun kaisu ga gaci, da kuma ganin sun ribaci alakarsu da masu kada kuri’a, iyayen jam’iyya da kuma m
Haka zalika kungiyar tace gwamnatin jahar ta watsar dasu a matsayinsu nay an siyasa masu jama’a, don haka ne suka yanke shawarar juya masa baya tare da rungumar wani dan takarar gwamnan jahar a karkashin inuwar jam’iyyar APC.
A yayin da babban zabe na 2019 ke ci gaba da karatowa, jiga-jigan majalisar dokoki ta tarayya karkashin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa, sun bayyana goyon bayansu karara na watsi da 'yar tinke yayin zaben fidda gwani.
Babachir David Lawal, tsohohon sakataren gwamnatin shugaba Buhari, da Malam Nuhu Ribadu, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) tare da wasu masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC a jihar Adamawa sun yi watsi da
Yan uwan mijinnata sun gano yan bindigan a wani Asibiti suna samun kulawa, da wannan ne Dorcas ta bayyana ma Yansanda cewa zata iya gane wadanda suka kashe mijinta, do haka ta roki Yansanda su rakata inda yan bindigan suke.
NAIJ.com ta ruwaito Abubakar ya saba kai ma Sojoji ziyara a yayin bukuuwan Sallah, hakan ne ya sanya shi a wannan karon zuwa garin Yola, inda kaddamar da wasu sabbin dakuna dai dai guda 24 da ya gina ma hafsoshin Sojojin da basu d
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito baya ga kisan mutane uku, an samu da dama da suka samu munanan rauni a sanadiyyar wannan rikici da ya faru a kasuwar dabbo ta Ngurore. Majiyarmu ta tattauna da wani shaidan gani da ido mai suna Mohammed
Jihar Adamawa
Samu kari