Abun Bakin Ciki
Babbar kotu a Kano ta yanke wa matashi Sagiru Rijiyar-Zaki hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe mahaifiyarsa da 'yar uwarsa shekaru biyu da suka wuce.
Ana zargin babban Sarki da damfara yayin da gwamnatin Ogun ta gurfanar da Oba Taofeek Owolabi a kotu bisa zargin kwace fili da karɓar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Fufore, a jihar Adamawa, Hon. Shuaibu Babas, ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya.
Rundunar ‘yan sandan Kaduna ta ce bindigar mafarauta ce ta kashe yaro dan shekara 12 a Abakpa, ba fashewar bam ba. Ana ci gaba da bincike a kan lamarin.
Yayin da ake fama da matsalolin tsaro a Plateau, tsohon Minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya soki Gwamnan jihar, Caleb Mutfwang, kan karɓar Jakadan Isra’ila.
Yan bindiga sun tilasta wa ƙauyuka 12 da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara biyan harajin N60m bisa zargin ba sojoji bayanai da ke kawo musu tarnaki.
Mai ba gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori shawara ta musamman kan harkokin kasuwanci da safara, Chief Love Shimite ya mutu, ƴan uwa suna zargin mijinta.
Bayan yada jita-jita, mataimakin gwamnan Bauchi, Auwal Jatau, ya musanta zargin cewa ya mari ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar, yana mai cewa labarin ƙarya ne.
Rahotanni sun bayyana cewa shahararren mawaƙin yabon Yesu kuma mai gabatar da shirin rediyo, Bolaji Adedotun Olanrewaju, wanda aka fi sani da Big Bolaji, ya rasu.
Abun Bakin Ciki
Samu kari