Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar malamin jami'ar nan da UniUyo ta sallama daga aiki ba bisa ƙa'ida ba na shekaru, Dr. Inih Ebong ya riga mu gidan gaskiya.
Umar Sule, wani dattijo dan sheka 50 da ke Bauchi ya amsa laifin dirka wa 'yarsa ciki. Rundunar 'yan sanda na shirin mika shi gaban kotu bayan kama shi.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da rasuwar Danmajen Arewan Zazzau, Injiniya Hayyatu Mustapha a ranar Asabar 12 ga watan Afrilun 2025 a jihar Kaduna.
Bayanai da muke samu sun tabbatar da cewa ɗan ta'adda, Kachalla Jiji Ɗan Auta ya kakabawa mutanen wasu kauyuka uku aikin bauta a karamar hukumar Anka a Zamfara.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon kyaftin din Super Eagles kuma wanda ya horas da ƙungiyar a Najeriya, Christian Chukwu yana da shekaru 74 a duniya.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da fashewar wani abu da ake zaton bam ne a ɗakin ɗaukar hoto a Legas, akalla mutum 5 ciki har da mace sun samu raunuka.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar shugaban gudanarwa na kungiyar JIBWIS da ke da hedikwata a Jos reshen jihar Adamawa, Alhaji Muhammad Aliyu Kaka.
Bayan dawowa daga Edo, mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya tabbatar da cewa yan Arewa da ke zaune a Edo suna cikin aminci da kwanciyar hankali.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa iyalan Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi wanda ya rasu a ranar 3 ga watan Afrilun 2025 da muke ciki.
Abun Bakin Ciki
Samu kari