Abun Bakin Ciki
Ta shaidawa kotun cewar mijinta na da saurin hannu, yana yawan dukan ta bisa kowanne karamin laifi. Ta kara da cewa, sau biyu tana barin ciki saboda dukan da mijin ke yi mata a lokutan dA take da juna biyu. A cewar ta har guduwa
Sashen binciken hadurra (AIB) ya saki rahoton binciken kwakwaf da ya gudanar a kan hatsarin jirgin sama da ya ritsa da jirgin dake dauke da gawar tsohon gwamnan jihar Ondo, Mista Olusegun Agagu. Jirgin, kirar Embraer 120 ER dake d
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Lukman, wanda shi ne shugaban yan Achabar unguwar ya zargi Toyin ne da laifin bin maza, da wannan ne zafin kishi ya kwashe shin, inda har ta dauki wannan mummunan mataki akanta, sai dai tuni Yansanda su
A ranar Talatar da ta gabata ne wata babbar kotu dake zamanta a garin Ikeja na jihar Legas, ta jefa wani Adebayo Ahmed gidan wakafi da laifin kashe makwabcin sa Samuel Owawu, sakamakon gardama da rashin amincewa da juna.
Matasan sun rasa rayukan su ne a unguwannin Jahun da titin Wanka a garin Bauchi sakamakon rikici a kan lika fostar zabe. Mazauna titin Wanka sun ce an kashe wani matashi a kofar gidansu kuma tuni har an binne shi bisa tsarin addin
Bayan kammala sauraron dukkanin bangarorin biyu, sai Alkalin Kotun F.A Azeez ta bada belin wanda ake tuhuma akan kudi naira miliyan daya, N1,000,000, tare da mutane biyu da zasu tsaya masa, su ma su biya naira miliyan daya, sa’ann
Mahaifiyar budurwar, Asabe; mai shekaru 35, ta musanta cewar da hadin bakinta aka kashe mijin nata tare da bayyana cewar dukkansu basa goyon bayan soyayyar Emani da Nasiru. Emani, mahaifiyar ta, da saurayinta na tsare a ofishin hu
Wata majiya ta shaida mana cewar an dade ana takun saka tsakanin kabilun biyu tare da bayyana cewar dama dukkan kabilun na neman hanyar kaiwa juna hari. Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kogi, ASP William Aya, ya tabbatar da faru
Wata Kotun Majistire dake zamanta a unguwar Oredo ta birnin Benin dake jihar Edo, ta gurfanar da wani mahaifi ɗan shekara 50 Reuben Enosegbe da ɗan sa Destiny mai shekaru 16 da laifin lalata da wata karamar yarinya mai shekaru 10.
Abun Bakin Ciki
Samu kari