Abun Bakin Ciki
A kalla mutane 10 ne rahotanni suka tabbatar da mutuwar su yayin da fiye da dozin ke kwance asibiti a bayan bullar cutar sankarau a karamar hukumar Babura dake jihar Jigawa. Rahotannin da muka samu sun tabbatar da barkewar cutar a
Saidai diyar ta amsawa mahaifiyar ta cikin gatsali cewar, ta kai munzali a saboda haka ta kyaleta tayi duk yadda take so da rayuwar ta. Amsar da yarinyar ta bayar bata yiwa mahaifiyar ta dadi ba, hakan ya saka ta fusata har ta ruf
A wata hira da yan jarida suka yi da shi, Adeniran ya bayyana shugaba Buhari a matsayin gwarzon da ya sami nasarori da dama musamman a bagare yaki da cin hanci da rashawa a gwamnatin sa fiye da duk wani shugaba da Nigeria ta taba
Sai dai yace tun cikin na dna wata uku ne ya bukaci ta zubar da cikin, amma ta ki, inda bayan watanni hudu, ya kara mika mata bukatarsa na zubar da cikin, nan tace atabau, daga nan ne ya yanke shawarar kasheta tunda dai ya fahimci
Wata kotun majistare dake Ikorodu taa ba da umurnin garkame wani mutumi mai shekaru 22 bisa zargin lalata wata nakasashiyar yarinya mai shekaru 12 wacce ta kasance yar makwabtan shi. Mahaifiyar yarinyar ta kama shi.
Wani Bbbbabn mallamin addinin musulunci mazaunin garin Abuja, Sheikh Yahya Al-Yolawi, yayi kira da gwamnatin tarayya ta tabbatar da kare hakokin musulmai a kasar Shehin Mallamin, yayi wannan kira a wata hira da manema labaru
Wani direban mota dan shekara 42, Seyi Oluwukere, ya shiga hannun hukumar 'yan sanda a jihar Legas da laifin lalata da wani karamin yaro inda ya kuma ce ya aikata hakan wasu mutane bakwai daban da suka hadar har da manya.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya koma gida cike da jin kunya lokacin da masu sauya sheka 4000 daga jam’iyyar PDP suka ci bayyana a wani gangami kamar yadda aka sanar da farko a karamar hukumar Birnin Kudu.
Ana zargin wata soja dake aiki a makarantar, Ngwa High School, karkashin rundunar, Operation Base (FOB) wanda ba a bayyana sunan ta ba da kashe wata mata a garin Aba dake jihar Enugu a lokacin rikici ya barke a garin Enugu.
Abun Bakin Ciki
Samu kari