Abun Bakin Ciki
Wata mai tallar abinci ta kashe kan ta bayan an zarge ta da maita. Rahotanni sun bayyana cewar matar, mai shekaru 31, ta kasha kan ta ne a daren jiya, Asabar. An ce ta tsunduma cikin tekun Naija da misalign karfe 9:00 na daren jiy
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 18 a duniya ta shaidawa wata kotu dake Ikeja a jihar Legas cewar, mahaifin ta, Folorunso Oluwaseuyn; mai shekaru 52, ya shafe tsawon shekaru hudu yana tilasta mata yin lalata da shi. Matashiyar
Kamar yadda jaridar The Nation ta bayyana, daya daga malaman makarantar ne ya jiyo koken ta, inda cikin lalube ya riske ta kwatsam cikin wani bandaki na makarantar da wannan lalataccen bawa ya aikata ta'asa kuma ya kama gaban sa.
Wani karamin yaro, Sadi Yusuf, mai shekaru 8 ya rasa ran sa bayan ya fada wata rijiya a yau, Talata, a unguwar Tamburawa Gabas, dake karamar hukumar Kumbotso a Kano. Kakakin hukumar kwana-kwana a jihar Kano, Saidu Mohammed, ya san
‘Yan wala-walar na amfani da ,yan dabaru wajen raba mutane da kayan su, musamman kudi, ta hanyar sajewa da fasinjoji a cikin motocin haya. An samu kudin, Dalar Amurka miliyan $2m, da suka zambaci wani fasinja bayan sun lallaba shi
Da sanyin safiyar yau ne wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu matan aure uku a kauyen Maganda dake kan titin Birnin Gwari zuwa Funtua. Sa’o’i kadan bayan faruwar hakan sai ga shi wasu ‘yan bindigar sun kara tare hanyar Birnin
Shugaban hukumar yaki das ha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar kano, malam Hamza Umar, y ace hukumar sa zata dauki mataki domin ba zata bar dillalai da masu amfani da miyagun kwayoyin suke cin Karen su babbu babbaka ba tare
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, Marigayi Ababe ya rike muhimman mukamai da dama a kasar nan da suka hadar da; shugaba na jami'ar Najeriya ta Nsukka, Jami'ar Calabar ta jihar Cross River da kuma Jami'ar Benin dake jihar Edo.
Rahotanni sun bayyana cewa, wannan lamari na ta'addanci ya afku ne a babban birni na Akure dake jihar Ondo, inda wannan matashi ya burma kaifi cikin kirjin 'Dalibar a sakamakon rashin amincewa da karbar soyayyar sa hannu biyu.
Abun Bakin Ciki
Samu kari