Abun Bakin Ciki
Hukumar kula tare da dakile yaduwar cutar kanjamau ta jihar Nasarawa ta bayyana cewar fara jima’i a kananun shekaru na daga cikin abububwan dake assasa yaduwar cutar kanjamau a tsakanin ‘yan Najeriya. Darekta a hukumar, Dakta Ruth
“Sai dai a lokacin da suka hangi Yansanda, sai suka tarwatse, kowa ya ranta ana kare, amma jami’anmu sun samu nasarar damke mutane 57, zamu kaddamar da bincike akansu, kuma mu gurfanar dasu gaban Kotu da zarar mun kammala.” Inji K
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu cewa hukumar 'yan sanda ta jihar Enugu, ta fara gudanar da bincike kan mutuwar wani matashi dan shekaru 24 da ya kashe kansa bayan ya sha tabar wiwi ta yi ma sa karo.
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito mun samu cewa, 'yan sanda na kasar Afirka ta Kudu, sun datse wani tarogo daga kasar Rasha ɗauke da muggan makamai na kare dangi dake kan hanyar a ta zuwa garin Legas na Najeriya.
Da take ganawa da manema labari yau, Talata, a gidanta, Maryam ta bayyana ta samu kira ranar Litinin daga wata lamba bayan ta dawo gida daga gidan ‘yar uwarta inda aka sanar da ita cewar ta duba kofar gidnta akwai wani kunshin tak
Ana zargin wata mata mai juna biyu, Uwargida Ogechi Maxwell, da yin amfani da wuka mai zafin gaske wajen yiwa mai yi mata aiki a gida raunuka a mazaunan ta. Lamarin ya faru ne Umuahia, babban birnin jihar Abiya. Da take amsa laifi
Ya kara da cewa ‘yan majalisa 10 daga cikin 12 sun saka hannu a kan takardar tsige shugaban karamar hukumar a ranar 17 ga watan Agusta. A cewar Gobir, shugaban karamar hukumar ya aikata manyan laifuka guda 8 da suka hada da cin
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, al'umma sun koka kan tsadar gami da tashin doron zabuwa na farashin ragunan layya a manyan kasuwanni dake garin Abuja yayin da bikin babbar Sallah ke ci gaba da karatowa.
Kotun ta yankewa magidancin mai ‘ya’ya 7, Friday John Uko, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan gamsuwa da tuhumar da ake yi masa na zargin kisan matarsa Patience. Alkali Ntong ya umar a rataye Mista Uko, dan asalin karamar hukuma
Abun Bakin Ciki
Samu kari