Abun Bakin Ciki
Dakarun sojin na runduna ta 3 dake Rukuba a garin Jos da hadin gwuiwar na Ofireshon Save Haven, sun gano motar fasinjojin ne a yau, Talata. A ranar Asabar ne naij.com ta kawo maku rahoton cewar hukumar sojin Najeriya ta gano motar
Mun samu rahoton cewa rikici mai tsanani ya mamaye zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyar APC a wasu jihohi hudu dake fadin kasar nan ta Najeriya inda ya yi sanadiyar jikkatar kimanin mutane 17 tare da salwantar ran mutum guda.
Kamar yadda rahotannin suka nuna, wannan sabon rikicin ba zai rasa nasaba da batun gano motar Manjo Janar Idris Alkali (mai ritaya) da sojoji suka yi ba a wata unguwa da ake kira “Dura Du”, a karkashin karamar hukumar Jos ta kudu.
Bayan nasarar gano motarsa a wani tafin ruwa mai zurfin gaske dake unguwar Dura Du a karamar hukmar Jos ta Kudu, rundunar soji dake neman Manjo Janar Idris Alkali (mai ritaya) da ya bace tayi nasar cafke wani mutum sanye da kakin
Manjo Janar Idris Alkali ya bace ne tun ranar 3 ga watan Satumba a hanyarsa ta zuwa Bauchi daga Abuja. Rahotannin da hukumar soji ta tattara sun gano cewar Alkali ya bata ne a karamar hukumar Jos ta kudu. Babu tabbacin ko gawar Al
Mun samu cewa wani babban kwamanda na kungiyar ta'adda ta Boko Haram, ya yi gamo da ajali a hannun mabiyansa yayin da suka bankado wani sirrinsa na shirye-shirye da yunkurin mika wuya tare da ajiye makamansa na Yaki.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta jihar Sakkwato ta cafke wasu miyagun 'yan ta'adda 15 da suka shahara da garkuwa da mutane, satar dabbobi da kuma fashi da makami.
Sai dai Aisha ta bayyana rashin jin dadinta bisa yadda babban dogarin nata, mai mukamin Safuritanda na ‘yan sanda, ke amfani da mukaminsa da kuma kusancinta da shi wajen zambatar mutane, musamman ‘yan siyasa da jami’an gwamnati.
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, wata matashiyar uwargida mai shekaru 20 a duniya, Zulac Kabiru, ta amsa laifinta na sheke jaririyar kishiyar ta har lahiya 'yar watanni takwas da haihuwa, Rukaiya Kabiru.
Abun Bakin Ciki
Samu kari