Abun Bakin Ciki
A ranar Litinin din da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi zargin cewa ci gaba da aukuwar ta'addanci musamman zubar jini da kuma garkuwa da mutane na kara ta'azzara ne a sakamakon rashin adalci.
Wani kamfanin dillancin labarai na yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewar duk da wadanda ake tuhuma din sun musanta aikata laifukan da ake zarginsu da yi, wata majiyar kotu ta tabbatar masu da cewar yanzu haka an kama mutane uku
Wani rahoto mai cike da ban al'ajabi gami da ban tausayi ya bayyana cewa, ajali ya katse hanzarin Emmanuel Samuel Nanle, babban hadimi na musamman kan harkokin hulda da manema labarai ga gwamnan jihar Filato, Simon Lalong.
Tun kafin fara saukar ruwan sama hukumar kula da yanayi ta kasa (NIMET) tayi has ashen za a samu ambaliyar ruwa a daminar bana. Sai dai hukumar ba ta fadi yankin da ambaliyar zata fi shafa ba. A yanzu haka jihohin Najeriya, a kudu
An yi jana’zar malamin da Magriba a masallacin unguwar Low Cost dake garin Zaria, kamar yadda fitaccen malami, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya sanar a shafinsa na Facebook. “Muna addu'ah Allah Ta'ala Ya Jikan Malamin mu Sheikh
Rayuwar wani dalibi, Hassan Faruk, dake karatu a jami’ar koyon noma dake garin Abeokuta a jihar Ogun, ta shiga hatsari bayan ya shiga gasar shan giya da wani abokinsa. Faruk, dalibi dake shekarar sa ta uku a jami’a, ya fadi sumamm
Za ku ji cewa 'yan uwan wani dalibi, Damilare Taiwo, sun shiga cikin hali na matsananciyar damuwa yayin da suka samu rahoton mutuwar sa bayan kwana guda da shiga makarantar horas da dakurun soji dake jihar Kaduna.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC ta fara gudanar da bincike kan wani korafi dake da alaka da Abba Kyari, shugaban ma'aikatan shugaban kasa Buhari.
Kungiyar ma'aikatan man fetur ta NUPENG (Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers), ta bai wa dakarun sojin sa'o'i 24 akan su kauracewa farfajiyar wani kamfanin man fertur domin gujewa afkawar ta yajin aiki na kasa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari