Abun Bakin Ciki
Tsautsayi da masu iya magana su ka ce ba ya wuce ranar sa ya auku a daren yau na Lahadi cikin Unguwar Hausawa daura da hanyar Bawo yayin da wutar gobara ta lakume wani Miji da Mata da kuma 'ya'yan su hudu a birnin Kanon Dabo.
Bayar da sanarwa ta nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin zakara wanda ya lashe babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar ta makon da ya gabata ya janyo wani mummunan hargisti da ya yi sanadiyar salwantar rayuka.
M. I. Wakili, Sabon Kwamishnan ‘yan sanda da aka kawo jihar Kano daga Katsina, ya ce su na gudanar da bincike a kan wukaken da kuma mutumin da su ka kama kafin daukan mataki na gaba. Kazalika, kwamishinan ya bayyana cewar jami’an
Labarin da jaridar Legit.ng ke samu daga jihar Kano sun tabbatar ma ta da cewar wasu ‘yan dabar siyasa sun saka wuta a gidan dan majalisar tarayya mai wailtar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmuminu Jibrin Kofa, wuta a garin Kofa da k
Rundunar sojin sama (NAF) ta 453 da ke jihar Kauna ta bayyyana cewar ta kama wasu ‘yan bindiga 10 da ake zargi da aikata laifukan ta’addanci tare da kwace shanu 57 daga hannun su. A jawabin da ya gabatar ga manema labarai a Kaduna
Wasu ‘yan dabar siyasa da ake zargin na yiwa jam’iyyar APC aiki sun saka wa ofishin yakin neman zaben dan takarar gwamnan Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, wuta. A wani jawabi da Sanusi Dawakin Tofa, kakakin
Wani yaro, Ifesinachi Ugwueze, mai shekaru 13 ya yiwa mahaifiyar sa, Beatrice Ugwueze, yankan rago a garin Isiagu Ibakwa da ke karamar karamar hukumar Igboeze ta kudu a jihar Enugu. Lamarin ya faru ne a ranar juma’a yayin da Ifesi
Ministan labarai da al'adu na Najeriya Alhaji Lai Mohammed, ya yi karin haske dangane da mutuwar Leah Sharibu, dalibar nan ta makarantar garin Dapchi da kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram ke ci gaba da garkuwa da ita.
Wani magidanci, Daniel Okafor, mai matsakaitan shekaru ya kashe kan sa bayan an yi zargin cewar ya watsa wa matar sa wani wani ruwa mai guba a garin Nsugbe da ke jihar Anambra. Marigayin, dan asalin garin na Nsugbe, ya hallaka kan
Abun Bakin Ciki
Samu kari