Abun Bakin Ciki
Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta sanar da mutuwar wani jami'inta mai mukamain Corporal, Meshach Iliya Komo, yayin basu horon diro wa daga jirgin yaki. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da darektan yada labarai da hulda
Kakakin rundunar 'yan sanada ta jihar Legas, DSP Bala Elkana, ne ya sanar da hakan a cikin jawabin da ya fitar, ya ce lamarin ya faru ne a kan titin Amusa da ke unguwar Ajegunle. 'Yan sandan sun kara harbe wani mutum, Emmanuel Ako
Majalisar dinkin duniya reshen kula da harkokin yara UNICEF, ta bayyana cewa al'amura na ta'addancin Boko Haram ya kar tare da kassara Yara 432 a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya cikin shekarar 2018 da ta gabata.
Wata mummunar ambaliyar ruwan sama a jihar Filato ta rushe gidaje a kalla 48 tare da a kalla mutane 285 da gidajensu a karamar hukumar Mangu. Lamarin da ya faru a ranar Talata da yamma, ya jefa gwamantin jihar Filato da ta karamar
Baragurbin masu hako ma'adanan kasa da su ka ketaro daga kasashen Burkina Faso, Chadi, Nijar da kuma Ghana dauke da miyagun makamakai ke da alhakin kashe-kashen da sauran miyagun ababe da ke aukuwa a jihar Zamfara.
Wani cikin mazauna garin ya shaida wa majiyar mu cewar, 'yan bindigar bindiga cikin kayan soji da bindigu samfurin AK47 da wukake da sanduna sun kai harin da misalin karfe 7:00 na daren Litinin. Majiyar ta ce mutanen sun bude wut
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an gurfanar da Nyako tare da dan sa, Sanata Abdul-Aziz Nyaki, da Abubaka Aliyu da Zulkifikk Abba bisa tuhumar su da hada baki domin aikata sata, cin amanar aiki da safarar
Hukumar bayar da agajin gaggawa reshen jihar Borno, SEMA, ta ce rayukan Mutane biyar sun salwanta yayin da kimanin 30 su ka jikkata a sanadiyar wani mummunan hari na 'yan kunar bakin wake da ya auku a ranar Lahadi.
Kabiru; wani mutum mai shekaru 44, da dan cikinsa Farouq; mai shekaru 19, sun shiga hannun dakarun 'yan sanda a jihar Legas bayan samun su da laifin yin fyade tare da yin ciki ga wata matashiya mai shekaru 13 da ba a bayyana sunan
Abun Bakin Ciki
Samu kari