Abun Bakin Ciki
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, a Yammacin ranar Litinin da ta gabata, ana zargin wasu Matafiya kimanin 37 sun afka cikin tarkon masu ta'adar garkuwa da mutane a kan hanyar birnin Abuja zuwa Kaduna.
An kama wasu 'yan Najeriya biyar da ake zargi da aikata laifin fashi da makami a kasuwar canjin kudi da ke Sharjah a hadaddiyar daular larabawa (UAE) da aka fi kira da Dubai. Rahotanni sun bayyana cewar wadanda ake zargin sun yi
Rundunar kungiyar hadin gwiwar Dakarun sa kai ta Multinational Joint Task Force, MNJTF, ta samu nasarar kashe wani Kwamandan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram tare da mabiyan sa 15 a gabar tafkin Chadi.
A wata kasuwa da ke kauyen Tsauni mai nisan kilomita 35 daga Tsafe, an ga jama'a na bin dogon layi domin gana wa da masana jeji da surkulle domin karbar asirin da zai kare su idan 'yan bindiga su kawo masu hari. Mazauna kauyukan
Hukumar jami'an tsaron 'yan sanda ta jihar Legas, ta cafke wani babban Limamin Coci, Rabaran Ezuma Chizemdere, da aikata babban laifi na Luwadi da Samari da a halin yanzu daya daga cikin su ya kamu da cutar Kanjamau.
Matasan uku da akama su ne: Nasiri Mohammed mai shekaru 20, Sale Bello mai shekaru 19, da Hassan Audu mai shekaru 20. Kwamishinan 'yan sandan Abuja, Bala Chiroma, ne ya gabatar da matasan ga manema labarai a Abuja a ranar Laraba.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewar a ranar 21 ga watan Nuwamba ne, Saya ya aikata laifin zina da matar auren bayan ya yaudare ta domin ya aikata hakan da ita duk da ya san ta na da aure, laifin da rundunar 'yan sanda ta ce ya
Mazauna kauyuka uku da ke kusa da garin da rikicin ya faru sun kaurace wa gidajen su saboda tsoron kai harin daukan fansa a kan su. Mutanen sun fara kauracewa gidajen su ne bayan samun rahoton kashe wata budurwa mai shekaru 19 da
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe jami’in dan sanda tare da sace wasu mutane 6 a mahakar zinare da ke kauyen Sunke a karamar hukumar Anka, jihar Zamfara, kamar yadda jaridar daily Trust ta rawaito. ‘Yan bindiga sun dade
Abun Bakin Ciki
Samu kari