Abun Bakin Ciki
Tun a ranar 3 ga watan Mayu, iyayen dalibar suka shigar da korafi a ofishin tsaro na jami'ar a kan cewar diyar su ta bata. Rundunar 'yan sandan jihar Filato, ta bakin kakakinta, DSP Tyopev Terna, ta tabbatar da labarin mutuwar dal
Yusuf, mai shekaru 72, ya taba yin gudun hijira domin guje wa dauri bayan gwamnatin mulkin soji ta shugaba Buhari ta zarge shi da cin hanci. An nada Yusuf a matsayin ministan harkokin cikin gida a shekarar 1972 lokacin gwamnatin
A yayin ci gaba da fafutikar kawo karshen ta'addanci musamman garkuwa da mutane, sufeto Janar na 'yan sanda Muhammad Adamu, ya bayar da umurnin sauya kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna, CP Ahmed Abdulrahman.
Farashin Burodi da sauran dangin kayan abinci da ake sarrafawa da fuklawa za su yi tashin doron zabuwa a kwana-kwanan nan cikin kasar nan ta Najeriya a sakamakon doriyar N600 akan farashin kowane buhu guda na fulawa da aka samu.
Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan 'yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar saudiyya. A jawabin da babban sakatare a ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya ya fitar, ya ce
Kimanin rayukan dakarun sojojin Najeriya biyar sun salwanta yayin da aka nemi sojoji 30 aka rasa biyo bayan wani mummunan hari da kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram ta kai kan wani sansanin dakaru da ke jihar Borno.
Mai nadin sarautar gargajiya ta garin Kujama da ke karkashin karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna, Alhaji Idris Gunderi ya ce Barayi sun yi awon gaba da fiye da shanu 74,000 cikin tsawon shekaru hudu da suka gabata a fadin jihar.
Wani shaidar gani da ido ya shaida wa NAN cewar jami'an KASTELEA sun biyo wani dan acaba daga Tudun Wada, kuma sun cimma sa a kwanar Alhudahuda da ke garin Zaria. "Sun tsayar da shi ne amma sai ya ki tsaya wa, sai suka biyo shi
Kamfanin dillancin labarai ya ruwaito cewa, miyagun 'yan ta'adda da ake zargi da ta'addancin fashi da makami, sun hallaka wani babban Limamin kauye Kwara da ke karamar hukumar Kiyawa ta jihar Jigawa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari