Abun Bakin Ciki
Wata mata, da ya zuwa yanzu ba a san ko wacece ba, ta yi awon gaba da jaririn mai suna Chibueze da misalin karfe 9 na safiyar ranar Lahadi bayan ta yiwa mai rainon jaririn wayo. Muguwar matar ta bawa mai rainon Chibueze kudi tare
A yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubale na nau'ikan ta'addanci daban daban babu dare babu rana musamman a Arewacin Najeriya, mun samu cewa 'yan ta'adda sun sake kai wani mummunan hari jihar Katsina.
Mun samu cewa kimanin mutane 17 sun raunata yayin da wata mota da ta sharo hanya a guje ta tayi tsani da su suna tsaka da gudanar da salar Idi a ranar Laraba kamar yadda hukumar 'yan sanda ta bayyana.
Hukumomin tsaro sun tabbatar da cewa, wani bakin artabu da ya auku tsakanin fursunoni a ranar Lahadin da ta gabata ya salwantar da rayukan mutane 15 dake daure a gidan kaso na jihar Amazonas dake Arewacin kasar Brazil.
Duba da yadda lamari na rashin tsaro ke ci gaba da tabarbarewa tare da ta'azzara musamman a Arewacin Najeriya, uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari, ta kalubalanci shugabannin tsaro na kasa akan zage dantsen su.
Matsalar rashin wadataccen tsaro a Najeriya ta kai intaha cikin makon da ya gabata kadai inda dumbin al'umma suka rasa rayukan su yayin da wasu kuma suka afka cikin tarkon 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane.
Rahotan ya bayyana cewar mayakan kungiyar sun kai wa dakarun sojin harin kwanton bauna da safiyar ranar Asabar yayin da suke kokarin kwashe al'ummar wasu kauyuka a jihar. Mayakan sun bude wuta a tawagar motoci kusan 50 da sojoji
Cikin kwanaki bakwai da suka gabata, daruruwan 'yan Najeriya a fadin kasar nan ka ma daga masu hannu da shuni da kuma fakirai, sun tsunduma cikin tarkon masu ta'addancin garkuwa da mutane a yayin da annobar ta zamto ruwan dare.
Rahotanni sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga sun kai wasu kauyuka dake karkashin karamar hukumar Birnin Magaji tare da kashe mutane 18. Kauyun mu da majiyar mu ta lissa an kai harin sune kamar haka; Garin Kaso, Garin Kokiya, Gari
Abun Bakin Ciki
Samu kari