Abun Bakin Ciki
Kimanin rayukan mutane 7 ne suka salwanta yayin da wani mummunan hatsarin mota ya auku a a kan wata babbar hanya a kauyen Kwalande dake karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
'Yan daban daji kimanin 17 sun afka tarkon rundunar dakarun sojin kasa ta Najeriya, yayin da rayuwar daya daga cikin 'yan ta'addan ta salwanta biyo bayan wani simame na sharar daji da dakaru suka kai a jihar Katsina.
A yayinda ake kokarin janye motar Ba Amurken ne saboda karya dokar da ya yi, sai ya fito daga cikin motar tare da marin daya daga cikin ma'aikatan cikin fushi, lamarin da ya ja hankalin mutane a filin jirgin, kafin daga bisani jam
Duk da har yanzu ba a san takaimaiman dalilin da yasa sojan ya yanke shawarar kashe kansa ba, takardar da ya bari ya nuna cewa Adedapo ya kashe kansa ne sakamakon samun sabani a tsakaninsa da matarsa a kan aikinsa. A jikin takarda
Yayin wani taro da manema labarai da shugabannin kungiyar suka yi a Legas, Afenifere ta roki majalisun kasa da kar su canja dokar da zata bawa gwamnatin tarayya ikon karbar filaye daga gwamnatin jihohi domin yin tsarin Ruga. Da ya
Labarin da Legit.ng ke samu yanzu yanzun nan daga kafar yada labarai ta TVC sun tabbatar da cewa an tsinci gawar wani soja a barikin sojojin Mambila da ke birnin tarayya, Abuja. Sojan, da mahukunta suka boye sunansa, ya bar wani
Sai dai, da aka tunkari ma'aikacin da ya aikata hakan, ya musanta cewa ya aikata laifin da ake tuhumarsa da shi. Amma daga baya ya shaida wa jami'an 'yan sanda cewa duk abinda ya aikata da aminncewar Marylin, macen goggon birin.
Wani mummunan rahoto dake zuwa mana a yanzu da sanadin jaridar The Nation sun bayyana cewa, 'yan bindiga dadi sun yi awon gaba da wasu Turkawa hudu a wata mashaya dake kauyen Gbale na karamar hukumar Edu a jihar Kwara.
Ya kara da cewa mutumin ya fara bin Abubakar ne tare da daukan hotonsa yana nuna shi tare da fadin kalamai na nuna kyama. Da farko Abubakar ya yi burus da shi, tare da tsallaka titu domin nesanta kansa daga mutumin, amma sai mutum
Abun Bakin Ciki
Samu kari