Abun Al Ajabi
Wata karamar yarinya da aka tsinta a bola watanni da suka gabata ta fara zuwa makaranta. Dan Najeriya da ke kula da yarinyar ne ya yi Karin bayanin a Twitter.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta saki hoton sakon da wani magidanci ya aika mata bayan matarsa ta gano alakarsu. Jama’a sun bayyana ra’ayoyinsu.
Wani matashi dan Najeriya ya garzaya soshiyal don bayyana mummunan halin da ya shiga bayan ya kwana a gidan wata matashiya. Ya ce ya yi mummunan mafarki.
Wani matashi dan Najeriya da ke zaune a Birtaniya ya nuna tsananin mamakinsa bayan ya lura cewa duk da ruwan sama da aka dungi zubawa, ba a dauke wuta ba a yankinsa.
Wasu da ba a san ko suwaye ba sun yi wa fitacciyar matashiya nan ‘yar Tiktok mai suna Murja Ibrahim Kunya dukan tsiya a garin Kano. Sun ji mata raunuka a fuska.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan bayyanan hotunanta tare da masoyinta dan tsurut. Ta daga shi sai kace dan karamin yaro.
Wani faifan bidiyo ya girgiza jama'a inda aka gano wani matashi ya na yi wa ragonsa buroshi kafin ciyar da shi da biredi da shayi, jama'a da dama sun yi mamaki.
Wata matashiyar budurwa ta fasa ihu yayin da ta ga abubuwan da saurayinta ya siya mata. Ya mallaka mata sabuwar motar Marsandi, wayar iPhone 15 da kuma fili.
Wani dan Najeriya, da ya yi aiki a matsayin direban tasi a Najeriya, ya siya sabuwar mota kasa da makonni biyu bayan ya koma Canada. Ya baje motar a soshiyal midiya.
Abun Al Ajabi
Samu kari