Abun Al Ajabi
Wani matashi dan kasar Ghana wanda ke sana’ar adaidaita a Kumasi ya sha ruwan yabo a TikTok saboda gaskiyar da ya nuna bayan ya mayarwa fasinja da wayarsa.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce yayin da ta yi abin kirki bayan cewa za ta sayi iPhone ya jawo cece-kuce. Ta tara kudi, amma sai ta ba da kyauta a madadin siyan waya.
Wata yar Najeriya da ke girke-girke ta baje kolin robobin abinci iri-iri da ta dafa wanda ya kai miliyan 3.2. Mutane da dama basu yarda da farashin da ta bayar ba.
Jami'an tsaro sun cafke matasa uku da ake zargin sun yi hayaniya da tayar da hankali a kusa da gidan minista Nyesom Wike a birnin Tarayya, Abuja.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta saki hotunan wani katafaren gida a Twitter sannan ta yi ikirarin cewa miliyan 1.5 za a siyar da shi. Mutane sun yi martani.
Wata matashiya yar Najeriya ta karaya yayin da saurayinta ya fatattaketa daga gidansa. Ta fashe da kuka wiwi sannan tana ta turjiya yayin da yake tura ta.
An wallafa wani bidiyo a dandalin X wanda aka fi sani da Twitter da Facebook inda aka gano mace tana zukar hayaki da rawa. An yi ikirarin matar Hannatu Musawa ce.
Wani dan China ya yi wa budurwarsa yar Najeriya ciki kuma ta haifi yaro da ke kama da yan kasar China wanda ya gudu ya barsu yayin da ya koma kasarsa.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wata matashiyar budurwa wacce ke jin bakin muryoyi a kunnuwanta. Jama’a sun girgiza sosai da bidiyon.
Abun Al Ajabi
Samu kari