Abun Al Ajabi
Ikon Allah sai kallo, jaridar NAIJ.com ta yi karo da wani mutumi wanda tsananin tsawo, wanda har hakan ta kai ga ana ganin babu wani mahaluki a Najeriya kaf day
Wasu kuma bindin nasa suke tabawa domin samun babban tabarraki, da karama, innarsa tace “Jama’a da daman a zuwa ganinsa a kullum, sun yi amanna shine Hanuman Ji
Kimanin shekaru goma sha uku da suka gabata kenan aka haifi wani yaro a kasar Amurka, can jihar Missouri mai suna Tres Johnson, da fuskoki guda biyu..
Wata mahaukaciya ta hafi ‘ya mace a Asaba jihar Delta. Wata mai amfani da shafin Facebook Christian Onwugbolu ta buga hotunan matar da yarinyarta a ranar Juma’a
Da misalin karfe 5 na safe mazurun ke tashi daga barci, sai ya dan ci abinci kadan a matsayin karin kumallo, daga nan sai ya dan yi yawace-yawace abinsa.
Isaac ta bayyana cewa dukka ‘ya’yanta guda biyar sunyi watsi da ita kuma duk kokarinta na son ganin su a banza wannan ne yasa take fatan ta mutu ta huta.
An kama wata matashiya mai shekaru 18 da ta bayyana sunanta a matsayin Timilehin Adeshina kwanan nan a lokacin da take yunkurin yasar da jaririn ta dan wata 4.
Wata matashiyar mata ta hankaltar da duniya gaba daya game da wani mugun aiki da wata mata tayi ma sabon jaririn da ta Haifa, inda ta kashe shi da hannunta.
An kama wani mutumi, Jonathan Mutoro ido-da-ido yana lalata da matar dansa a kan gado inda ya bayyana cewa wani boka ne ya sa shi aikata hakan don yayi kudi.
Abun Al Ajabi
Samu kari