Abun Al Ajabi
Tawagar likitoci sun yi nasarar yiwa shahararren mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem, aikin dashen koda, kamar yadda na hannun damansa ya sanar a Facebook.
Hukumar da ke yaki da safarar mutane a Najeriya (NAPTIP) ta bayyana yadda wani uba ya rufe shagon gyaran gashi na diyarsa saboda ta ki yarda ayi fataucinta.
Wani matashi dan Najeriya mai suna @kelvinwhite12 ya kera wani katafaren gida na zamani don haka ya je shafinsa na soshiyal midiya don yin godiya ga Allah.
Wata matashiya budurwa mai suna Temitope Akinrimisi ta bayyana cewa mai gadinta ya aike mata wasu sakonni a WhatsApp inda yake fallasa mata sirrin zuciyarsa.
Wata matashiyar budurwa ta wallafa bidiyon budin da Allah ya yi masu ita da saurayinta, ta ce suna tare tun baida ko waya har gashi a yanzu ya mallaki mota.
Jami'an 'yan sanda a kasar Indiya sun cafke wasu mutane shida da suka dauka tsawon watannin takwas a matsayin 'yan sandan bogi har da bude caji ofis a kasar.
Basaraken Ondo, Oba Oloyede Adeyeoba Akinghare ll Arujale Ojima na Okeluse ya bayyana cewa ko shakka babu zai yi matan aure fiye da daya saboda hakan dole ne.
Fitaccen yaron nan mai wasan barkwanci, Kiriku, da dan uwansa sun siyawa mahaifinsu dalleliyar mota sabuwa fil. Mahaifin nasu ya cika da farin cikin wannan abu.
Wata yar karamar yarinya mai suna Lawal Mazeedatul Khair Adesuwa, ta nuna burinta na son zama jami'ar yar sanda a rayuwa. Hotonta ya yadu a soshiyal midiya.
Abun Al Ajabi
Samu kari