Abun Al Ajabi
Wata kyakkyawar mata ta nuna hotunan lokacin da take dauke da wani cikin da ta yi na 'ya'ya hudu, mata a kafar sada zumunta sun girgiza, sun yi martani a kai.
Shugaban kasar Liberia, George Weah, kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila da Edward Onoja, sun shiga sahun mutanen da suka taka rawar wakar 'Buga'.
Wata budurwa 'yar Najeriya da ke aiki a daular labarabawa ta saki bidiyon dakin da take zama a Dubai da gadaje irin na yan makaranta, ta ce suna kawai ya tara.
Wata malamar jami'a ta nunawa daya daga cikin dalibanta mata karamci inda ta karbi ragamar kula da jinjirin dalibar domin ta samu sararin zana jarrabawarta.
Wani mutum mai sun Nguea Dipita a TikTok ya shawarci jama'a da su guji zuba hannayen jarinsu wurin gidan gidej inda yace kara lashe musu kudi kawai suke yi.
Zukata sun yi rauni a wajen shagalin bikin wani ango da amaryar sa bayan sun fashe da kuka wiwi don nuna farin ciki da ganin wannan rana mai dumbin tarihi.
Wani matashi 'dan Najeriya mai suna Michael Polycaro, ya bayyana wani bidiyo mai bada dariya inda ya ci karo da mahaifinsa tare da wata a otal, ya nada bidiyo.
Wasu iyaye sun fadi sumammu saboda kaduwa bayan sun gano cewa dansu da ya kamata ace ya kammala makarantar jami'a yana nan a shekara ta biyu a kasar Ghana.
Wani fasto daga garin Missouri dake Amurka yayi suna bayan bidiyonsa ya bayyana inda yake caccakar masu bauta kan yadda suka gaza siya masa agogo kirar Movado.
Abun Al Ajabi
Samu kari