Abun Al Ajabi
A wurin nishadi ne, ba a wuce 'yan Najeriya kuma ko da ake cikin tsananin makoki da kunar mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth, sun cigaba da ba mutane dariya.
Wani mutumi mai karamci kuma mai kumbar susa ya bayyana a wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani inda yake ba fasnjojin jirgin sama kyautar N42k.
Mai martaba Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, Ojaja II, na shirin sake angwancewa da tsaleliyar budurwa awanni 24 bayan ya auri Olori Mariam Anako.
Wata matashiyar budurwa yar tsurut da karamar murna ta koka da yadda mutane ke yi mata kallon karamar yarinya saboda yanayin halittarta, tace shekarunta 22..
Kemisola, wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta yi tattake har zuwa kasar waje domin haduwa da baturen saurayinta da suka hadu a soshiyal midiya suke soyewa.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya mai suna Mabel Oluwaninse Wealth ta bukaci mahaifinta da kada ya kuskura ya zo wajen daurin aurenta don ita bata da uba.
'Yan sanda a ranar Litinin sun damke wata fitacciyar 'yar TikTok da mukarrabnata bayan bidiyon da suka yi a Masallacin Faisal ya yadu a kafafen sada zumunta.
Wani bidiyo da ke yawo a shafukan soshiyal midiya ya nuna yadda wasu karatan maza yan bakar fata ke shan aikatau a kasar Dubai. An gano su suna ta wanke-wanke.
Wata matashiyar budurwa ta bayar da labarin yadda wani abokinta da ke tashe kudi da fake da sana'ar shinkafa wajen tara kazamin kudi, garkuwa da mutane yake yi.
Abun Al Ajabi
Samu kari