Abun Al Ajabi
Wani dalibi ya bayyana cewa yajin aikin ASUU da ke gudana a yanzu haka alkhairi ne a bangarensa domin ya yi amfani da wannan damar wajen bunkasa kasuwancinsa.
Hukumomi a Brazil sun sanar da labarin mutuwar wani mutum da ake yiwa lakabi da "mutumin rami, wanda shi daya tilo ne ya rage a cikin zuriyarsa, kabilar kasar.
Jama'a sun cika da mamaki bayan bayyanar bidiyon wata yar karamar yarinya a soshiyal midiya tana addu'an samun miji nagari da kuma yalwa a cikin kasuwancinsu.
Mashahurin mai arzikin duniya, Elon Musk, ya tabbatar da cewa mahaifiyarsa, Maye Musk, tana kwana a garejinsa ne duk lokacin da ta kai masa ziyara a Texas, US.
Wata matashiyar budurwa 'yar Najeriya da ke zaune a UK ta nunawa mutane dakin da take biyan kudin haya har N335,033.118 duk wata. Da dama sun tausaya mata.
Kamfanin Air France ya dakatar da wasu matukan jirgi guda biyu bayan sun jefa rayuka cikin hatsari lokacin da suka fara dambe da junansu jirgi ya tashi sama.
Wani tsohon soja mai shekaru 71 mai suna Isaac ya koma makarantar firamare tare da jikokinsa don kammala karatun da ya bari, bidiyonsa ya burge mutane da dama.
Sai dai, wani ya girgiza ashafukan intanet yayin da yazo da wani sabon salo da ba a saba gani ba, inda ya sanya takalmin da ya jawo cece-kuce a kafafen intanet.
A kalla mutane shida ne suka sheka barzahu washegari bayan sun halarci wani biki a kauyen Akutara dake yankin Adani a karamar hukumar Uzo-Uwani ta jihar Enugu.
Abun Al Ajabi
Samu kari