Abun Al Ajabi
Wata mata mai nakasa ta ba da mamaki yayin da aka ga tana dukkan ayyukan gida da ya kamata mutum ya yi kafafunta. An bidiyon lokacin da take yanka kubewarta.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyonta sanye da kaya irin na sarauta a matsayinta na sarauniya, ta ce sam ba za ta iya kusantar namiji ba.
Wani ‘dan Najeriya ya ba jama’a mamaki bayan da ya kai tsabar kudin har dala dubu dari biyar zuwa banki wanda yayi daidai da N220 miliyan. Yana kirga su a hoto.
Wani bidiyo na wata kyakkyawar amarya mai ji da tsawo ya haifar da zafafan martani a shafukan soshiyal midiya. Yanayin direwar amaryar ya burge mutane da dama.
An daure malamin addini kuma masanin kimiyya, Harun Yahya bisa laifukan da suka shafi yin wa'azi mai zafi da kuma harka da badala. A baya an yanke masa hukunci.
Jim kadan bayan cin abincin dare, ahali guda sun mutu. Ana zargin sun ci abinci mai guba da ya kai ga halaka su. An garzaya asibiti, za a yi jana'za nan kusa.
Kamfanin gwanjo na Julien’s Auction yayi gwanjon tsofaffin takalman biloniya Steve Job, mai kamfanin Apple. An siya takalman kan N96.6 miliyan a ranar Lahadi.
An shiga rudani yayin da aka bankado gawarwakin wasu mutum biyu da ake kyautata zaton sun mutu ne a dakin. Ya zuwa yanzu dai 'yan sanda na ci gaba da bincike.
Wani bidiyon yara maza biyu suna jan adaidata sahu dankare da fiyo wota ya taba zukatan jama’a. Yaran sun makale a tabo inda daya ya fitaa yana tura Keken.
Abun Al Ajabi
Samu kari