Abun Al Ajabi
Wani matashin yaro dake talla a titi ya ba jama’a Mamaki yayin da yake amsa tambayoyin lissafi tamkar na’ura mai kwakwalwa. Babu tabbacin yana zuwa makaranta.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wata babbar mota cike da kudade yan naira dubu-dubu da aka fito da su daga wata jihar arewa, duk sun rube.
Wani ango da yaso birge amaryarsa tare da bayyana sabon salo wurin shiga wurin shagalin bikinsu ya bayyana a cikin akwatin gawa inda ya bar amarya baki bude.
Kasar Senegal ta yi yunkurin nemo malaman tsubbu domin yiwa Mane jinyar ciwon kafan da ya kamu dashi a wani wasan da ya bugawa Bayern Munich a cikin makon nan.
Wani mahaifi ya mutu yayin da ya umarci dansa ya gwada maganin bindiga a kansa. Wannan lamari ya haifar da hargitsi, hukumar 'yan sanda sun shiga. An kama dan.
Wani dan Najeriya ya ba da mamaki yayin da ya bayyana yadda dangantakar soyayya ta kullo tsakaninsa da shugabarsa ta wurin aiki. Soyayyarsa ta girgiza jama'a
Jama’a a soshiyal midiya sun yamutsa gashin baki bayan jarumar wasan barkwanci Ashmusy ta yi ikirarin kashe kimanin naira miliyan 2 a kullun kwanan duniya.
Wani magidanci ya janyo cece-kuce bayan ya rangadawa matarsa mai juna biyu kitso mai kyau. Magidancin bayan kwanaki ya sanar da cewa matarsa ta sauka lafiya.
Wani takalmi ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda yake da kuma kalansa. Mutane sun bayyana mamakin da suka shiga bayan ganin abin da basu taba bagani ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari