Abun Al Ajabi
Wani mai aikin gini ya kasa gaskata idanunsa bayan wani mutum ya yi masa kyautar kudi saboda karamci. Mai aikin ginin ya tsaya baki bude bayan ganin kudin.
Bidiyon wata tsohuwa yar Najeriya wacce aka ce ta kai shekaru 150 a duniya ya yadu a manhajar TikTok kuma har yanzu tana nan da kyawun fuskanta da karfin jiki.
Wata kyakkyawar matashiya yar Najeriya da ke aikin kanikanci ta samu komawa birnin UK da zama inda a yanzu ta mallaki digiri na biyu daga jami’ar Coventry.
Gidan cin abinci na Gusto, an ce wasu 'yan mata sun gamu da matsala yayin da suka debi girki amma saurayinsu ya gudu ya barsu da biya. Labarin karyane, Gusto.
Jama'ar kafar sada zumunta sun kadu bayan ganin bidiyon yadda wani mutum ke yiwa yaro aski da cokali cikin sauki ba tare da wani matsala ba. Wasu sun yi zargi.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wata budurwa yar Najeriya durkushe a gaban wani saurayi a kan titi yayin da take rokonya ya haddasa cece-kuce.
Wani dan gajeren bidiyo da ke yawo a TikTok ya nuna amarya tana tikar rawa a wajen liyafar aurenta yayin da yan biki da dama ke yi mata kallon uku saura kwata.
Kyakkyawar mata da ta auri miji mai nakasa ta shawarci masu amfani da soshiyal midiya da kada su kula da abun da mutane za su ce yayin zabar abokan rayuwarsu.
Wani saurayi dan Najeriya ya sha kunya ba kadan ba lokacin da ya furta neman auren budurwarsa a ranar masoya amma ta ki, ta ce bai da ko sisi don haka bata yi.
Abun Al Ajabi
Samu kari