Abun Al Ajabi
Yayin da ake fama da rashin tsabar kudi saboda sabon tsarin CBN, wata matashiya yar Najeriya ta rike lambar akant dinta a hannu yayin da suke shagalin biki.
Wata matashiya wacce ta yi karfin halin yiwa wani saurayi tayin soyayyarta ta bayyana yadda ya bada mata kasa a idanu. Ta sha alwashin ba ita ba kara yin haka.
Wani dattijo ya fashe da kuka a cikin banki yayin da aka fada masa cewa ba zai iya kwashe kudinsa ba don siyan abinci don kashe yunwar jikinsa da siyan magani.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya baje kolin cikin hadadden gidansa na laka. An kawata shi da kujeru, talbijin da sauran kayan alatu.
Hotunan wani 'dan Najeriya mai suna Wale Oladapo sun yadu a soshiyal midiya bayan ya bude gidan biredi bugun kato a kasar Canada.Yana da rasssa yanzu masu yawa.
Wani hazikin dan Najeriya ya kera rishon girki da ke amfani da batura da fanka, kuma mutumin ya shahara tun bayan da bidiyonsa ya bayyana a manhajar TikTok.
An gano wani mai talla yana kokarin siyar da asusun gwangwani dauke da sunayen bankuna a jikinsu. Ya burge mutane da dama da suka ce neman na kai yake yi.
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda matarsa ta fice da ATM dinsa ta yi siyayya har da wacce ba a bukata.Sai dai ta bashi hakuri tare da neman yafiya.
Jama'ar kauye sun dauki mataki kan wani ragumin da ya hallaka mai shi a wani kauyen India. An bayyana yadda mutanen kauye suka masa dukan mutuwa bayan daureshi.
Abun Al Ajabi
Samu kari