Abuja
Wannan ba shine karo na farko da gobara ta taba tashi a kasuwar Mile 12 ba, sai dai wasu rahotannin na ikirarin cewar wannan ita ce gobara mafi muni a tarihin kasuwar. A lokuta da dama gobara tasha tashi a kasuwar har tayi sanidiy
A ranar Alhamis 19 ga watan Afrilu, babbar kotun birnin tarayya dake zamanta a unguwar Jabi ta ci gaba da sauraron kara tare da gudanar da shari'ar matar nan da ake zargin ta da kashe mijin ta Bilyaminu, watau Maryam Sanda.
A yau ne aka samu wani hargitsi a zauren majalisar dattijan Najeriya bayan da wasu mutane biyar karkashin Sanata Omo Agege suka sace sandar majalisar. Ana tsaka da zaman majalisar ne Sanata Omo Agege, da majalisar ta dakatar bisa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shehin Malamin ya cigaba da cewa “Ai wannan babu wani abin mamaki game da shi, Allah yayi haka ne don ya nuna ma mutane cewa karamar Waliyyar gaskiya ce. Don haka yana iya bayyana a ko ina.”
Sai dai kuma, yayin da yake karbar bakuncin shugabannin jam'iyyar karkashin jagorancin shugabanta, Olu Falae wanda shine sakataren Tsohon shugaban kasar a zamanin mulkinsa, janar Ibrahim Badamasi ya nuna goyon bayan sa ga sabuwar
Sakataren hukumar, Kayode Opeifa ne ya bayyana haka a ranar Lahadi 15 ga watan Afrilu, ida yace aikin jirgin kasar dake yankin Gbazango ya kammala, kuma zai fara aiki a nan kusa, sai dai yace an dan samu tsaiko a wajen filin sauka
Zanga-zangar ta dauki sabon salo a jiya a yayin da dubban 'yan Shi'a suka fito tare da mamaye manyan titunan Abuja, lamarin da ya haddasa cunkuson ababen hawa. Rahotanni sun bayyana cewar hatta jami'an 'yan sanda da aka turo domin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa jagoran darikar Tijjaniya na Najeriya, Shehi Dahiru Usman Bauchi a sakamakon gudunmuwar ilimin addinin Islama da kuma addu'o'i na samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar nan.
Shehi Dahiru Usman Bauchi ya yi wannan fadakarwa ne a ranar Asabar din da ta gabata yayin bikin maulidi da zikirai na shekara da aka saba gudanarwa wanda kungiyar 'yan darikar ta shirya a babban birnin kasar nan na tarayya.
Abuja
Samu kari