Kalli yadda mummunar gobara ta mayar da kasuwar Hausawa ta Mile 12 a Legas
- Rahotanni sun bayyana cewar gobarar ta tashi ne a gangaren 'yan buhu dake kasuwar
- Wannan ba shine karo na farko da gobara ta taba tashi a kasuwar Mile 12 ba, sai dai wasu rahotannin na ikirarin cewar wannan ita ce gobara mafi muni
- A lokuta da dama gobara tasha tashi a kasuwar har tayi sanidiyar mutuwar mutane bayan asarar dukiya
Rahotanni sun bayyana cewar gobarar ta tashi ne a gangaren 'yan buhu dake kasuwar.

Wannan ba shine karo na farko da gobara ta taba tashi a kasuwar Mile 12 ba, sai dai wasu rahotannin na ikirarin cewar wannan ita ce gobara mafi muni a tarihin kasuwar.
DUBA WANNAN: Anyi wani kazamin karon batta tsakanin sojin Najeriya da ‘yan Boko Haram, an rasa rayuka a kowanne bangare
A lokuta da dama gobara tasha tashi a kasuwar har tayi sanidiyar mutuwar mutane bayan asarar dukiya, sai dai wannan karon babu asarar rayuka.




Ya zuwa yanzu babu rahoton abinda ya haddasa gobarar ko jawabin gwamnati ko na shugabannin kasuwar ba dangane da gobarar.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng