Abuja
‘Yan wala-walar na amfani da ,yan dabaru wajen raba mutane da kayan su, musamman kudi, ta hanyar sajewa da fasinjoji a cikin motocin haya. An samu kudin, Dalar Amurka miliyan $2m, da suka zambaci wani fasinja bayan sun lallaba shi
Alhaji Kawu Baraje, shugaban mambobin jam’iyyar PDP da suka canja sheka zuwa APC kafin zaben 2015, y ace ba zasu fice daga jam’iyyar APC ba kamar yadda rahotanni ke bayyanawa ba. Ya bayyana haka ne yau, Litinin, ga manema labarai
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito an gurfanar da baban bolan mai suna Ado Gambo mai shekaru 20 da haihuwa a gaban Kotu ne sakamakon tuhumarsa da laifin sata, inda ake zarginsa da satar wani babban karfen Rodi..........
Daya daga cikin tsofin gwamnonin jam'iyyar PDP da suka kafa jam'iyyar APC ya fita daga jam'iyyar a yau, Alhamis, 10 ga watan Mayu, 2018 kamar yadda na hannun dama da shi kuma tsohon sakataren sa na gwamnati, Alhaji Kazeem Adio, ya
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
Sanatocin Najeriya sun shiga wata ganawa ta sirri domin daukan mataki a kan babban Sifeton hukumar 'yan sanda ta kasa, Ibrahim Idris. A yau ne, Laraba, majalisar take saka ran bayyana Idris a zauren majalisar domin amsa wasu tamba
Samuel yace Uwarguda Hadiza ta durkusa don daukar kwanon dake dauke da masarar data kai nika da nufin mika shi ga mai nikan, sai kwatsam igiyar injin nikan ya kama mata Hijabi, ya ja ta har kan injin surfen, nan da nan ya fille ma
Majalisar dattijai ta mayar da kudin fom din takarar shugaban kasa zuwa miliyan N10m. Ragin kudin na cikin gyaran sashe mai lamba 6 2010 na kundin tsarin dokokin zabe da majalisar ta aiwatar tun 30 ga watan Maris. Idan shugaba
Wannan lamari mara dadi ya faru ne a ranar 14 ga watan Afrilu, inda Uwargida Faith ta fala ma Dansanda Faith Akori mari bayan ta ga alamun yana neman ya bata mata lokaci a lokacin da ya tare wani dan Achabar da ya dauko ta.
Abuja
Samu kari