Abuja
Wasu mahajjata sun tabbatar da cewar wasu shagunan sayar da kaya a Madinah na kwalla ihun “sai Buhari” domin jawo hankalin ‘yan Najeriya su shiga shagon su yi sayayya. Kalmar “sai Buhari” ko “sai Baba” ta zama gama-gari a tsakanin
A yau, Laraba, ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya ziyarci babban malamin addinin Islama, Sheikh Adam Algarkawee, da 'yan bindiga suka sace kwanakin baya tare da wasu almajiransa. An saki makamin ne bayan biyan kudin
Bayan kammala kada wata kuri’a a kan gwamnonin da suka fi yiwa jama’ar su aiyuka, za a karrama wasu gwamnonin Najeriya a wani taro na kasa da kasa da za a yi a birnin New York na kasar Amurka. Gwamnan jihar Lagos, Akinwunmi Ambode
Jam'iyyar APC na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta. Jam'iyyar PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai. Kamar yadda jam'iyyar ta
Matasan na dauke da takardu da rubutattun sakonni da suka hada da "bamu yarda da yaran Saraki ba", "duk mai akidar sata ba zai zauna inuwa daya da Buhari ba", "Buhari muke kauna ya zarce har 2023". Akwai rashin jituwa tsakanin San
Da yake gabatar da sakamakon zaben a jiya, Asabar, a karamar hukumar Obudu, baturen zabe, Dakta Frankland Briyai, ya bayyana cewar an kada jimillar kuri’u 17,303 a zaben, an samu kuri’u 607 da suka lalace. Dakta Briyai ya yabawa m
An bashi katin shaidar zama dan jam’iyyar APC mai dauke da lambobin mallaka kamar haka: 381113. Shugaban APC, Alhaji Sadiq Isah Achida, ne ya bayar da katin ga tsohon minister Yusuf a gaban ragowar shugabannin jam’iyyar.
Jaridar ta wallafa cewar tun da misalign karfe 4:00 na safiyar ranar Talata osinbajo ya samu amincewar Buhari a kan sallamar Daura daga aiki. A cewar Sahara, shugaba Buhari ya gano cewar Daura da Bukola na aiki tare domin bata sun
Sanata Rafi’u Ibrahim, mai wakiltar jihar Kwara ta kudu ya zargi ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan $1m domin tsige shugaban majalisar, Bukola Saraki da mataimakinsa, Ike Ekweremadu.
Abuja
Samu kari