Abuja
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nesanta kan sa daga wani kalami da aka alakanta da shi na lissafa jami'an shugaba Buhari 30 da ke da laifin cin ha
Jami'u Abiola, babban dan marigayi Cif MKO Abiola, ya caccaki tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a kan "cin moriyar ganga da yasar da kwaurenta" ta hanyar kin tuna wa da mahaifin su da ya mutu a fafutikar kafa dimokradiyya a
Domin gujewa canja shawara a kurarren lokaci, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince wa Abubakar Adamu Mohammed ya zama sabon shugaban rundunar 'yan sanda ta kasa, kamar yadda jaridar Premium Times ta ce majiyar ta a fadar shug
Farfesa Wole Soyinka, ya ce kirkira da yada labarai na karya ya zama babbar matsala, ga dan adam, da zata iya haddasa yakin duniya III. Soyinka ya bayyana hakan ne a Abuja yayin da ya kasance bako na musamman a wani shirin kafar
Walter Onnoghen, alkalin alkalai na kasa, ya bukaci alkalan kasar nan da su kasance cikin shiri a kan korafe-korafen da zasu biyo bayan zabukan shekarar nan da za a yi a cikin watan Fabrairu. Onnoghen na wannan kalamai ne a jiya
Tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, ya bayyana yadda ya tsinci kansa a jam'iyyar APC bayan ya yi wata hira da shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tsohon gwamnan ya bayyana cewar yayin hirar ta su, shugaba Buhari ya yi alkawari
Wasu sabbin kananan sojoji dake karbar horo a makarantar sojoji (NDA) sun yi watsi da ka'idojin aiki inda suka datse sashen hanyar Mararaba zuwa Keffi tare da wahalar da matafiya. A wani faifan bidiyo dake yawo a dandalin sada zum
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakonsa na ta'aziyya bisa rashin tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari, da Allah ya yiwa rasuwa a jiya, Juma'a. A sakonsa na ta'aziyya, shugaba Buhari ya bayar da umarnin a sauke tutar
Gwamnatin Akwa Ibom ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai samu damar yin amfani da filin wasa na kasa da kasa dake Uyo, babban birnin jihar, domin kaddamar da yakin neman zabensa ranar Juma'a ba. A ranar Juma'a ne shugaba Bu
Abuja
Samu kari